Rundunar sojojin kasar nan ta ce ta gano wani wurin haɗa bindiga a garin Kafanchan da ke karamar hukumar Jema’a na jihar Kaduna. Wata sanarwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Osun a ranar Juma’a ta gurfanar da wasu mutane biyu a gaban wata kotun majistare da ke Ile-Ife...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da bullar cutar sarkewar numfashi wato (cutar mashako) a jihar. Babban sakataren ma’aikatar lafiya ta jihar,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ’Yan sandan a yankin Karasuwa na Jihar Yobe sun cafke wasu da ake zargin ’yan bindiga ne, dauke da makamin roka,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama da ‘yan Najeriya miliyan 27.1 ne ba sa amfani da yanar gizo, a cewar bayanai na shekarar 2023 daga Universal Service...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bincike ya nuna cewa duk da iƙirarin da gwamnatin tarayya ta yi cewa ta janye tallafin mai, ta sake mayar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jihar Kano ta Sanya dokar hana fita ta tashon awa 24 domin tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar kano ta tabbatar da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC a matsayin halastaccen gwamnan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kwakkwarar majiyar tsaro ta shaida wa jaridar Aminiya a Kotun da za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Ƴan Sanda sun hana ƴan Jarida shiga harabar Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓe ta Kano. Duk da asubanci da ƴan jarida...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau Laraba Kotun Sauraren Kararrakin Zabe za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano na 2023. Jam’iyyar APC wadda tsohon Mataimakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sama da kwanaki 100 bayan rantsar da majalisar tarayya ta 10, aƙalla ‘yan majalisar wakilai 25 da Sanatoci 5 Kotu ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yake cika kwana 100 a kan karagar mulki. Hafsat Aminu Adhama ta yi waiwaye kan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta ce sama da yara 520 ne ake fargabar sun mutu sakamakon bullar cutar mashako a jihar. Darakta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yakin da ake yi tsakanin sojojin dake gaba da juna a sudan ya fantsama zuwa yankin port Sudan, karo na farko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraren kararrakin zabe da ke zamanta a jihar Gombe, a ranar Talata, ta soke nasarar da kakakin majalisar dokokin jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan mako guda da ‘Yan Nijeriya suka kasance cikin duhu, Tashar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake lalacewa. An...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Atiku Ya Garzaya Kotun Koli Yana Neman A Soke Hukuncin Da Kotun Sauraren Karar Zabe Ta Yanke Dan takarar shugaban kasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan kasuwa masu sayar da man fetur sun bayyana yiwuwar dakatar da ayyukansu, saboda ƙarin kuɗaɗen haraji da suka yi zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin ƴan ƙasa da tabbatar da shugabanci na gari a Najeriya ‘SERAP’ ta kai ƙarar shugaba Bola Tinubu kotu...