DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar wakilai ta yi watsi da wata sanarwa daga mataimakin sakataren kungiyar kwadago ta kasa NLC, Christopher Onyeka cewa kowanne mamba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani rikici ya kunno kai a fannin ilimi a Kano yayin da gamayyar kungiyoyin masu makarantu masu zaman kansu ke barazanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jam’iyyar New Nigerian People Party NNPP ta rubutawa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC wasika akan shirin da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki ta fara shirin yiwa mambobinta sama miliyan 40 rajista ta hanyar amfani da na’ura domin kara karfinta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta zama zakara a Gasar Cin Kofin zaman Lafiya da hadin kan kungiyoyin Arewa domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun shari’a a jihar Kano a ranar Talata ta bayar da umarnin tsare wani matashi dan shekara 29, a gidan gyaran...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana fargabar mutane da dama sun mutu a karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa, a ranar Litinin, yayin da wani jirgin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matatar Dangote ba ta fara samar da ganga dubu 650 a kowace rana ba bayan wucewar ranar fara aiki da Matatar a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu ya fara mayar da ofishinsa zuwa wani wuri da ke kusa da gidan gwamnatin jahar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Darajar Naira a jiya Litinin ta rabu da Dala a yayin da ake musayar ta a kan Naira dari 773.50 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar likitocin ta nageriya NMA reshen jihar Plato ta nesanta kanta daga alaka da Dr Noah Kekere, wanda aka kama bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Unguwar Mangwaron Agwai da Malalin Gabas da ke cikin karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, sun fada cikin rudani kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna, ta Hallaka wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wasu...
Shugaban gwamnatin kasar Jamus Olaf Scholz zai ziyarci Najeriya a watan Oktoba a wani mataki na kara karfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasashen biyu. Mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An dakatar da dan wasan Juventus da Faransa Paul Pogba daga kwallon kafa bayan an gano yana shan abubuwan kara kuzari....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas, ta ce ta kama wani mai yin sojan gona, wanda ke gabatar da kansa a...
A yayin da ake cigaba da samun cikas wajen balaguro a filin jirgin sama na Murtala Muhammed dake Legas, biyo bayan komawar da kamfanonin jiragen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a kasar nan sun tabbatar da mutuwar akalla mutum talatin da shida sakamakon hatsarin kwale-kwale a jihohin Neja da Adamawa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar manyan dillalan man fetur ta Najeriya ta ce ba zai yiwu farashin man fetur ya yi kasa da Naira 200 ba,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan Najeriya sun fito tituna a wasu yankunan Lagas domin yin zanga-zanga a kan yawan cajin da bankuna ne yi Wani...