News
Yan adawa a Kenya sun soke zanga-zangar da suka shirya yi ranar Litinin
Jagoran ‘yan adawa a Kenya, Raila Odinga ya sanar da soke zanga-zangar da suka shirya yi don ci gaba da nuna bijirewa ga gwamnati a ranar Litinin, da zimmar buɗe ƙofar tattaunawa da hukumomin ƙasar.
Advertisements
Advertisements
Ya ce gamayyar ‘yan adawar a shirye suke su zauna kan teburin sulhu game da batutuwan da gwamnati ta amince su tattauna.
Advertisements
Ƙungiyar gwamnonin ta yi Allah wadai da masu shirin kafa gwamnatin riƙon ƙwarya
Tun da farko, shugaban Kenya, William Ruto ne ya nemi ‘yan adawar su dakatar da zanga-zangar.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
