DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfaninmu POS Na MoreMonee ya shirya daukar ma aikata musamman Aggregators da kuma agent tare da DSA ma ana ma’aikatan cikin office,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an rundunar sojin Najeriya tare da hadin gwiwar jami’an kula da kadarin Gwamnatin NSCDC sun gano wasu wuraren tace man fetu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gadar da ta ruguje a garin Fajewa da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano na haifar da matsananciyar wahala da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Amince da Nadin Sabbin Wakilai A kasuwar Kwari ,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An shiga rudani a karshen mako yayinda fustattun al’ummar unguwa suka kama wata mata da ake zargi da Shanye Jinin wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka shafe sa’o’i da dama a nayi a ranar Asabar a unguwar Dakingari da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar Yan Sanda Jahar Kano Sun Kama Mutane 8 Da Ake Zargi Da Tunzura Jama’a Dake Farwa Wadanda Ake Ikirarin Masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau ne gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar da rabon kayan abinci a matsayin wani bangare na rage radadi, watanni uku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar masu kamfanonin kwasar shara a kasar nana (AWAMN) ta yi kira ga gwamnatocin Jihohi da na tarayya da su samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin wasu mata masu shiga gidan mutane suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mutum hudu daga cikin wadanda ‘yan bindiga suka harbe a cikin masallaci a Kaduna sun bar iyalai da zawarawa 61. Daily Trust...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jagoran mulkin soja a kasar Gabon, Birgediya Janar Brice Oligui Nguema, ya gana da shugabannin jam’iyyun siyasar ƙasar a yunƙurin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa, Afolabi Adeniyi, ya fara gudanar da bincike kan zargin kisan wani yaro dan shekara 17, Abdullahi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta 850 a tarihinsa na kwallon kafa a wasan da Al Nassr ta doke Al-Hazm da ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Da alama rikicin da ake fama da shi tsakanin Gwamnan Edo, Godwin Obaseki da Mataimakinsa, Philip Shaibu, ya dauki sabon salo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙungiyar daillalan man fetur masu zaman kansu IPMAN ya ce ‘yan Najeriya zasu iya sayen fetur kan N200 a kowace lita...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban mazauna birnin Yamai sun fara zaman dirshan na sai yadda hali ya yi a harabar sansanin sojan Faransa da zummar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Likitoci (ARD) na asibitin kwararru ta jihar Kogi (KSSH), Lokoja, ta jawo hankalin gwamnatin jihar dangane da karewar wa’adin kwanaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Dan wasan Manchester City, Erling Haaland, ya kafa tarihin zama dan wasan mai saurin taka rawa a cin kwallo 50 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. ’Yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Saya-Saya a Karamar Hukumar Ikara ta Jihar Kaduna, inda suka kashe...