DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta dage jigilar kaso na farko na maniyyata daga yau zuwa 3 ga watan gobe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da wasu mutane ke kallon matakin a matsayin wani tarko da gwamnatin ke ‘danawa wadanda zasu gaje su, zababben shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan watannin da aka kwashe ana rade-radi, gwamnan jihar Florida ta Amirka ta Ron DeSantis ya sanar da aniyarsa ta neman takarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani dalibin Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Tarayya da ke Ilaro, ya kashe kansa, bayan da ya buga cacar intanet da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan sufuri na Najeriya, Sanata Hadi Sirika ya bayyana cewa jirgin saman kamfanin Nigeria Air zai iso ranar Juma’a wani lamari da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ba wa bankunan kasuwanci izinin fara ba wa abokan huldarsu katin cirar kudi na ATM da ke hade...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bincike da Jaridar Premium Times da tayi ta wallafawa a ka gudanar, yace Hukumar EFCC ta baza komarta domin cafke wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararrren kamfanin aika sako na nan take na WhatsApp, ya sanar da wani tsari wanda zai bai wa masu amfani da manhajar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani sakon Twitter da suka wallafa, sun ce wadanda aka kaman shekarun su na tsakanin 18 zuwa 21. Dan asalin kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya ce gwamnatin mai jiran gado ta Sanata Bola Tinubu ce za ta kaddamar da babbar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata daliba da aka kwace wa waya a makaranta ta tayar da gagarumar gobara a dakin kwanan ‘yan uwanta dalibai a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwanaki biyar gabanin karewar wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministoci sun fara mika ragamar aiki ga manyan sakatarori a ma’aikatunsu gabanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sujjadar Cristiano Ronaldo bayan zura kwallo a wasansu na jiya talata wanda Al Nassr ta yi nasara kan Ittihad da kwallaye 3...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar cin Kofin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a Abuja ya bayyana cewa samar da ayyuka da ababen more rayuwa na daga cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ƙiyasata cewa mata sama da 50 ne ke ci gaba da zama a hannun masu ta da ƙayar baya na yankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96 da suka hada da masu kwacen wayoyin Al’umma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN wata Mota ta kade wani mutum ya mutu a lokacin da yake taimaka wa wasu agwagi tsallaka titi a garin Rocklin...
Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahya ya samu nasarar zama shugaban Kungiyar gwamnonin Arewa. jaridar indaranka ta rawaito cewa yanzu haka Inuwa Yahya zai jagoranci Kungiyar tsawon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ci gaba da aikin hako danyen mai a yankin Tafkin Chadi da ke Jihar Borno,...