DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin Jihar Kano ta goma na shirin gyara dokar Ilimi ta jihar wadda aka samar tun shekarar 1963 zuwa matsayin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta sauke shugaban asibitin yara na Hasiya Bayero bisa zargin rashin iya shugabanci. Wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na kasar Gabon tare da sanar da karbi mulki. Sun ce sun soke sakamakon zaben...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A wani gagarumin yunkuri na bunkasa harkar ilimi mai zurfi da kuma rage wa dalibai matsalolin kudi, Gwamna Abba Kabir Yusuf...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayar da umarnin rufe duk wani gidan rawa da ake kira ‘Gala Houses’ a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla gidaje 700 da gonaki 700 ne ambaliyar ruwa ta lalata a yankin Cheledi da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Rundunar sojojin da ke da alhakin wanzar da zaman lafiya a jihohin Filato, Bauchi da Kudancin Kaduna, mai suna Operation Safe Haven...
DAGA NUSAI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Bola Ahamd Tinubu ya ce Najeriya ba za ta dore cikin yanayin tattalin arziki mai rauni ba, wanda ya sa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Ministar al’adu ta kasa, Hannatu Musa Musawa, ta magantu akan cece-kucen da ake yin a kasancewarta mai aikin yiwa kasa hidima. Kakakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nanata cewa shugaba Bola Tinubu yana da tambayoyi da zai amsa game da tarihin karatunsa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tabarbarewar tattalin arziki da ya biyo bayan cire tallafin man fetur a kasar nan, ya tilastawa mata da Iyayen marayu a Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akwai yiyuwar wasu jihohi a Najeriya za su fuskanci ambaliyar ruwa nan da kwanaki masu zuwa yayin da Kamaru ke shirin bude...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ya yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa cika alkawuran da ya dauka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) reshen jihar Adamawa ta ce mutane 31 ne suka mutu sakamakon hadurran mota daga watan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai gana da takwaransa na Amurka Joe Biden a gefen babban taron Majalisar Dinkin Duniya da...
DAGA SAMEER IDIRS HOTORO An shiga rudani dangane da makomar Mohamed Usman, Jakadan Najeriya a Jamhuriyyar Nijar. Rahotanni na nuni da cewa wata sanarwa daga Ma’aikatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama lalatattun magunguna da kuma magunguna na bogi. ‘Yan sandan sun samu gano wadannan...
DAGA MIUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An sace Sakataren Jam’iyyar APC, Hon. Kawu Ibrahim Yakasai a jihar Kaduna. An sace Yakasai wanda tsohon Shugaban karamar hukumar Soba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun kama wani matashi dan shekara 15 mai suna Adamu Ibrahim...
DAGA SAMEER IDIRS HOTORO Wani malamin addinin musulunci dake unguwar Hotoro Dogon-Rimi a karamar hukumar nasarawa, alaramma Sani Bashir Hotoro yace, Yawan karanta alqur ani...