DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yan kasuwar Arewa masu sana’ar man Fetur da iskar gas sun hada hannu da kamfanin NNPCL da masu zuba jari na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur Heineken Lokpobiri a ranar Juma’a ya bayyana cewa matatar mai ta Fatakwal da za a gyara zata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamitin ayyuka na kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta sanar da dakatar da mambobinta guda biyu. Mambobin biyu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Adadin wadanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar Mashako a jihar Kano ya kai 100. Alkaluman bayanan da Cibiyar dakile yaduwar Cututtuka...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dillalan mai sun sake hasashen cewar za’a iya samun karin karin farashin man fetur, biyo bayan faduwar darajar Naira kan dalar Amurka....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’I ta kasa, SSANU, reshen Jami’ar Bayero, ta shirya bullo da wani tsari na yin auratayya a tsakanin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An sake taso sabuwar ministar fasaha, al’adu da tattalin arziƙin fikira, Hannatu Musa Musawa, a gaba Ana zarginta da saɓawa tanadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin da suka kwace mulki a Jamhuriyar Nijar a watan jiya sun ce za su bai wa dakarun kasashen Burkina Faso...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya ce ba zai sayi ɗan wasan gaba Kylian Mbappe daga Paris St-Germain a bana ba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kula da Harkokin Sadarwa ta Kasa (NCC) ta ce Najeriya ce kasa ta 11 a yawan masu amfani da Yanar Gizo...
DAGA AISHA MUHAMMAD. Majalisar Nasarawa ta aike sakon ta’aziya ga gwamnatin jihar da karamar hukumar Lafia kan mutuwar mutane 12 a hadarin jirgin ruwa a kogin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bayanai na kara fitowa kan dambarwar da ta tashi a hedikwatar jam’iyyar APC da ke Abuja a ranar Alhamis, inda ‘yan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike a ranar Alhamis, sun shuga wata ganawar sirri...
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Toshewar Magudanar ruwa a wasu sassan a jihar Kano ya zama Babbar barazana ga al, ummar jihar kano. Jaridar Indaranka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar kano ta amince da biyan naira milyan 700 a matsayin kudin makaranta ga Dalibai yan asalin jihar Kano dubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan babban birnin tarayyan, ya sanar da haramta tallace-tallace a bakin tituna a Abuja, yana mai cewa mutanen da ke sayar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zargin wani jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya soka wa wani dattijo mai shekara 62 wuka kan Kudi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Darajar Kudin Najeriya ta sake karyewa a kasuwar bayan fage, bayan da farashin Dala ya yi tashin gwauron zabo zuwa naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Sadarwa ta kasa, NCC, ta bayyana cewa masana’antun cikin gida sun samu kudaden shiga da ya haura Naira bilyan 55 sakamakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba sun mutu sakamakon rugujewar wani bene mai hawa biyu a babban birnin tarayya Abuja....