DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City na duba yiwuwar ɗauko ɗan wasan tsakiya na ƙasar Portugal Matheus Nunes, mai shekara 24 daga Wolves. (Athletic) Ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin biya wa daliban da ke karatu a Jami’ar Bayero (BUK) kimanin...
DAGA AISHA MUHAMMAD Wata mata mai suna Furera Abubakar mai shekaru 24 a duniya ta kashe dan kishiyarta dan kimanin kwanaki hudu a duniya a kauyen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Akalla mutum 17 ne suka mutu akan gadar jirgin kasa da aka gina lokacin da gadar ta karye a yau laraba a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Ministan Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike, ya yi alƙawarin magance ɗaya daga manyan matsalolin da mazauna birnin ke fuskanta a...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sake duba tsarin rabon kudi na Palliatives Allocation domin karin kaso...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. An kama wani dattijo mai shekaru 94 a jihar Adamawa bisa zargin yi wa wata yarinya ‘yar shekara 13 fyade. Rundunar ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani a ranar Litini ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta dauki matasa 7,000 a horas da su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da shirin masu hidimtawa kasa ta fara aikin wayar da kan masu hidimitawa kasa kafin rarraba su zuwa wurare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano na wani yunkuri na kafa kwamitin nemowa ‘yan jihar Kano Guraben karatu, domin tabbatar da cewar ‘yan asalin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu fusatattun matasa sun kashe wani Tsoho mai shekaru 50 da ake zargin da satar Shanu mai suna Yahaya Adamu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani hatsari da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja a yau Talatar ya yi sanadiyar mutuwar mutane biyar, yayin da wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Sabon ministan birnin taraiyya Abuja, Nyesom Wike, Ya ce sai da ya samu izinin jagororin jam’iyyar PDP,kafin ya amince da tayin zama...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tun a ranar Litinin, jim kaɗan bayan rantsar da su, ministocin Shugaba Bola Tinubu, suka fara aiki gadan-gadan. Shugaban na Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A kokarinta na samar da yanayi daban-daban na ilmantarwa da kuma kara damar samun ilimi ga matasan mu na hadin gwiwa, hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima zai yi balaguro zuwa birnin Johannesburg na kasar Afrika ta kudu, domin wakiltar shugaban kasa, Bola Ahmad...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata karkashin jam’iyyar Labour, Peter Obi, Ya musanta rade-radin da ake yi na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kotun sauraron karrakin zaben gwamna a Jihar Kano ta karbi rubutattun bayanai na karshe daga Lauyoyin bangarorin biyu, Jam’iyyar APC da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, a wata sanarwa da ya fitar na rage kuɗaɗen da ake biya a makarantun gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Kungiyar Manchester United ta kori dan wasa Mason Greenwood daga kungiyar bayan ta kammala bincike akan dan wasan. An yi watsi...