DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Sabon ministan babban birnin tarayyar Abuja, Nyesom Wike, ya yi barazanar fara rusa gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa mai kula da harkokin man fetur ta rufe gidajen Mai guda biyar bisa laifin damfarar kwastomomi. Shugaban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Munir Ja’afaru, Wanda aka fi sani da Madakin Zazzau, Ya sauka daga Mukaminsa ne bayan da ake zargin anyi masa katsalandan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Majalisar Wakilai ta tarayya ta bukaci gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta-baci kan cutar maleriya, tare da misalta cutar a matsayin mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ganin yadda zaben shugaban kasa da aka yi a farko shekarar nan ya ladabtar da su, ‘yan takaran na PDP, LP da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Jam’iyyar APC reshen jihar Kano tayi kira ga mambobinta da su tashi tsaye domin kare dimokradiyya da bangaren shari’a yayinda Jam’iyyar NNPP...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwastomomin da suke shan wutar lantarki a kasashen Nijar da Togo da Benin sun ki biya bashin sama da Naira biliyan 132.2...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar kwararrun Injiniyoyi mata ta Kasa APWEN tayi kira ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya baiwa injiniyoyi mata damar gyara...
DAGA A YASIR SANI ABDULLAHI. Yayin da ‘yan Najeriya kuka dangane da halin raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fama da ita, tun bayan cire tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla mutum 1,087,875 ne suka rasa matsugunansu sakamakon yawaitar ayyukan ‘yan bindiga da masu satar shanu da kuma masu garkuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Akalla mutane bakwai ne suka mutu yayin da wasu 27 ke kwance a asibiti jiya Lahadi a kudu maso gabashin Brazil,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika (ECOWAS) ta ce ba za ta amince da shirin mika mulki ga gwamnatin mulkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yayin da ake sa ran shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Litinin din nan zai rantsar da ministoci da mambobin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An jefar da gawar wata yarinya ‘yar shekara 16 a cikin rijiya a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Wani dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace Kansilan gundumar Garu da ke Karamar Hukumar Soba ta Jihar Kaduna, Alhaji...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana Ci gaba da gwabzawa a rikicin da ya barke tsakanin bangaren Bakoura Buduma na Boko Haram da na ISWAP an ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙunuiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta dakatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa kan mutuwar sojojin ƙasar nan da aka kashe a wani ƙwanton-ɓauna da ‘yan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban riko na kungiyar mawallafa jaridar yanar gizo ta Chartered Online, ta mika ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Yakubu, wakilin Jaridun Leadership...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta soki shirin mika Naira biliyan biyar na tallafi ga gwamnonin jihohi 36 a Najeriya. Kungiyar...