DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta soke takardar shaidar aiki na dukkan makarantu masu zaman kansu da ke aiki a fadin jihar. An...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu masu zanga-zanga sun mamaye tituna a Jihar Kano suna bayyana adawa da yunkurin daukar matakin soji kan wadanda suka yi...
DAGA ABDULKADIR MUHAMMAD TUKUNTAWA. A ko wacce Rana irin ta yau ake gudanar da bikin ranar matasa ta duniya Wanda majalisar dinkin duniya ta ware ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta fara aikin tattara alkaluman garuruwa da kayuka da wutar lantarki ba ta kai garesu ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Hedikwatar tsaron kasa ta yi watsi da masu kira kan sojojinta da su yi katsalandan a tsarin dimokradiyyar kasar nan. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa NARD ta janye yajin aikin da ta tsunduma na sai baba-ta-gani a fadin kasar nan makonni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Biyo bayan kalaman shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio kan batun kuɗin hutun sanatoci, an tabbatar da cewa kowane sanata ya samu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Gidauniyar Tallafawa Mabukata Daga Tushe wato Grassroot Care and Aid Foundation ta yi kira ga Hisba da ta gayyaci Sadiya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. A ci gaba da gudanar da aikin rigakafin cutar shan inna da ake gudanarwa a jihar kano, kwamishinan lafiya na jihar,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kotun sauraren kararrakin zabe ta jihar Kano Dake a Miller road ta kwace Kujerar Dan majalisar tarayya na karamar hukumar Tarauni Hon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta sanya dokar hana fita daga Karfe 12 na tsakar dare zuwa karfe 6 na safe, a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban Majalisar Datawan, Godswill Akpabio ya yi suɓul-da-baka, inda ya sanar da cewa majalisar ta tura wa mambobinta ‘kuɗin more hutu’....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. A ranar Litinin ne mai girma kwamishinan lafiya, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya ziyarci kananan hukumomin Dawakin Kudu da Tudun Wada...
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Al’umma mazauna Unguwannin Dala sun koka kan yadda Hanyar shiga Maƙabartar Kuka bulukiyata lalace da kuma Ruftawar Kabarurruka a Maƙabartar. Jaridar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sabon shugaban Hukumar Kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano da aka fi sani da KAROTA, Injiniya Faisal Mahmud...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gamaiyyar kungiyoyin kwadago na kasa sun nuna rashin amincewar su da saka shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a matsayin wakilin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta umarci shugaban Asibitin kula da masu larurar Mafitsara na Abubakar Imam Dr Atiku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na shan suka a gida game da barazanar da ya yi ta amfani da ƙarfin soja don...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabbin Hadimai 52 domin cike gurbin masu ba da shawara na musamman da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ma’aikatar Hajji da Umarah ta ƙasar Saudiyya ta yi kira ga alhazan ummara da sauran baƙi masu zuwa ibada da su daina...