DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun cafke wasu matasa hudu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne da suka kware...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce surutan da mutanen Jihar Kano suka rika yi a kafafen sada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Bacewar gawar wata dattijuwa mai shekara 63 a yayin da ake shirin gudanar da jana’izarta a ranar Asabar ya haifar da rudani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A yau ne wa’adin da kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka, ECOWAS, ta bai wa sojojin da suka kifar da...
DAGA KANIRU BASIRU FULATAN. Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP, sun gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yakar ‘yan Dakarun juyin mulkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya, NRC, ta sanar da jama’a cewa ba ta bullo da tikitin yanar gizo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yan Majalisar Dattawa a Najeriya sun tilasta wa Dr. Bosun Tijani neman afuwarsu da kuma ‘yan Najeriya game da wasu kalamai da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Motocin da ke cike da kaya da ke shiga Nijar a halin yanzu sun makale a garin Jibia da ke kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatinsa na magance matsalolin tsaro da ke addabar jihar da kuma dawo da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar shirya jarabawar ta kasa (NECO) ta sanya adadin wadanda suka yi rijistar zana jarrabawar kammala sakandare na shekarar 2023 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Finitiri, ya naɗa mutum 47 a matsayin masu taimaka masa a fannin yaɗa labarai . hakan na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya janye sunan Dr Maryam Shetty amatsayin minista daga jihar Kano. Umarnin na Tinubu na kunshe ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ‘ya’yan ‘yan sanda biyu tare da raunata matarsa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin sojin Nijar ta katse huldar diflomasiyya da Najeriya, Togo, Amurka da kuma ta fuskar tsaro da tsohuwar uwargijiyar kasarsu Faransa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jam’iyyar PDP ta caccaki jam’iyyar APC akan zaben tsohon gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar sojin ruwa ta kasa tace tayi nasarar dakile yunkuri fasa rumbunan ajiyar kayan abinci ajihar Kano a ranar da kungiyoyin kwadago...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kasar Senegal ta ce za ta shiga duk wani matakin soji da kungiyar ECOWAS za ta bada umurni a Jamhuriyar Nijar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Fadar shugaban kasa ta ce ba ta yi zaben tumun dare ba a nada tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar Karota Faisal Mahmud Kabir ya ce daga cikin nau’in horon sanin makamar aiki da ake bawa jami’an za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka yi...