Connect with us

News

Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda uku a Enugu

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda uku a wani shingen binciken ababen hawa da ke Agbani a yankin ƙaramar hukumar Nkana ta yamma ta jihar Enugu da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Advertisement

Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne ranar Asabar da safe sa’o’i 12 bayan da wasu ‘yan bindigar sun kashe tsohon kwamishinan raya karkara na jihar Ozo Onuzulike tare da ɗan uwansa a garinsu na Nkpokolo-Achi, da ke ƙaramar hukumar Oji-River a jihar

jaruman kwallon kafa biyu, Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a Talla Daya .

Wata majiya ta shaida wa Jaridar cewa ‘yan bindigar sun afka wa shingen binciken ababen hawar da safiyar yau Asabar inda nan take suka harbe ‘yan sanda uku.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending