DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar zauren cigaban tattalin arzikin Arewa ta bayyana cewa matsakaicin asarar kudi na mako-mako sakamakon rufe iyakokin Nijar da Najeriya ya kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an hukumar yaki da rashawa ta ICPC sun kama kimanin jami’ai 5 na sashen bada tallafi a ma’aikatar nomad a raya karkara...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Jam’iyyar APC mai mulki ta ce akwai yiwuwar sukar da ake ci gaba da yiwa ayyukan shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dillalan Man Fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN), ta ce farashin man fetur zai ci gaba da karuwa muddin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin bullo da sabbin matakai don magance faduwar darajar naira a kasuwar sauyin kudi. Matakin na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi alkawarin bayar da duk tallafin da ake bukata domin a gyara gadar da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC ta gargadi kungiya haɓaka tattalin arzikin Afirka ta yamma wato ECOWAS da ta guji yin amfani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Yawancin mutanen da ke amfani da wayoyin hannu na korafi kan rashin saurin caji, sai dai sun gaza gano a ina...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mahara da ake zargi mayaka masu ikirarin jihadi ne sun kashe mutane 13 ciki har da sojoji 3 a jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An tabbatar da cewa karamar hukumar Jama’are a jihar Bauchi ita ce ta fi kowacce yawan masu dauke da cutar mashako...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Rundunar ‘yan sanda a jihar Enugu ta ce an kama wasu mutane 12 da ake zargi da hannu a rikicin kabilanci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gomman masu zanga-zangar lumana sun fito kan titunan birnin Katsina don yin tir da da juyin mulkin sojoji suka yi a Jahuriyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari unguwar Kofar Gayan da ke Zariya a Jihar Kaduna, inda suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kyaftin din Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, a ranar Asabar, ya kafa tarihi bayan da ya jagoranci kungiyarsa ta lashe kofin zakarun kungiyoyin Larabawa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta bayyana cewa, bangaren noma ya tafka asarar naira biliyan 577 sakamakon ambaliyar ruwan da ta mamaye...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun ce a shirye suke su tattauna da kungiyar raya tattalin arzikin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. Gwamnatin jihar Kano ta amince da gaggauta sauya babban sakatare na hukumar kula da ma’aikata, Mustapha Safiyanu Kabuga bisa zargin Badaƙala...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shahararren dan jarida kuma tsohon ma’aikacin Sashen Hausa na BBC, Mato Adamu, ya rasu yana da shekaru 60 a duniya. Majiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kashe gobara ta jihar Kwara ta ceto kayayyaki da kadarori na Naira miliyan 6.6 a wata gobara da ta tashi a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasa Victor Osimhen ba na siyarwa bane kamar yadda Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Napoli, Aurelio de Laurentiis, ya sake...