DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Fadar shugaban kasa ta ce ba ta yi zaben tumun dare ba a nada tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar Karota Faisal Mahmud Kabir ya ce daga cikin nau’in horon sanin makamar aiki da ake bawa jami’an za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta yi barazanar sake komawa zanga-zanga a ranar 14 ga watan Agusta matukar Gwamnatin Tarayya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar shugabannin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta bukaci dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata, Sanata Rabi’u...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban ECOWAS, kuma Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, ya aike da wata kwakkwarar tawaga domin tattaunawa da sojojin da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamishinan ilimi, Alhaji Umar Doguwa, ya ce jihar Kao na bukatar Naira biliyan 6 don samar da kujerun zama ga daliban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar sojin kasar nan ta ce har yanzu ba ta samu wani umarni ba na fara daukar matakin soji, kan juyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar sojin sama ta bayyana nasarar hallaka manyan yan bindigar da suka addabi yankin Arewa maso yammacin Nijeriya musamman yankin Zamfara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike wa da majalisar dattawan kasar sunayen tsoffin gwamnonin jihar Kebbi, Zamfara, Filato da Yobe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Najeriya ta katse wutar lantarkin da take ba wa makwabciyarta Jamhuriyar Nijar a wani mataki na karin matsin lamba ga sojojin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Muddin ba wani sauyi aka samu ba, a yau ne shugaban kasa Bola Tinubu zai aike da sabbin jerin sunayen ministocinsa ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙungiyar ƙwadago da takwarorin ta a jihar Kano sun fara zanga-zangar kin amince wa da cire talkafin man fetur danya jefa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasar Tinusia, Kais Saied ya kori Firai Ministar ƙasar Najla Bouden. Ms Bouden ta kasance mace ta farko da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar kula da asibitoci a jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya sake dakatar da wani likita a asibitin kwararru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Idan kana cikin masu jiran tallafin gwamnatin jihar Kano bayan cire tallafin man fetur, to a iya cewa jira ya kare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta bayyana cewa jami’an tsaro suna taka muhimmiyar rawa wajen tashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya ce ba zai yiwu Gwamnatin Tarayya ta ci gaba da bayar da tallafi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago ta NLC ta ce zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da ta shirya farawa a yau Laraba na nan daram....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shahararren matashin mawaƙin nan mai sunan Kamilu Umar , wanda aka fi sani da K Boy Mai Nasara, mazaunin jihar Kebbi...