DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya shiga cikin jerin sunayen ministocin da aka karanta a zauren majalisar dattawa da yammacin ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga kungiyoyin kwadago dasu bashi lokaci domin yin duba kan matsalolinsa a maimakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna da ake Arewacin Najeriya, Malam Uba Sani ya sanar da al’ummar cewa a yau Alhamis za a bude...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wadansu sojoji kalilan ne suka sanar da yin juyin mulkin ta gidan Talabijin na kasar a daren jiya, Yan sa’oi bayan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mataimakin shugaban jam’iyyar APC mai kula da shiyyar Arewa maso yamma, Salihu Mohammed Lukman,Ya yi murabus daga kan kujerarsa, biyo bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yauce rana ta karshe da doka ta sahalle shugaban kasa ya mika jerin sunayen mutanen da yake son nadawa kan matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Masu bincike a Birtaniya sun ce motsa jiki ciki har da kwanciya a kan hannu da kafa kuma a ɗan daga kaɗan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Likitoci masu neman Kwarewa ta kasa ta aiyana tafiya yajin aikin sai baba ta gani, sakamakon kin biyanta hakkokinta na alawus...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Babban bankin kasa CBN ya kara kudin ruwa daga kashi 18.5 zuwa kashi 18.75 cikin dari. Mukaddashin gwamnan babban bankin kasa CBN,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An dakatar da shugaban karamar Hukumar Nasarawa Hon Auwalu lawan Shu’aibu daga kan kujerarsa har sai abunda hali ya yi. Jaridar ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Adamu da tsohon sakataren jam’iyyar Iyiola Omisore...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace masarautar kano ta damu da yawan samun karuwar matasa da yan mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce ta kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An kafa tarihi a Gasar Kwallon Kafar Mata ta Duniya ta FIFA a karon farko bayan da Nouhaila Benzina, ‘yar wasa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba gudu ba ja da baya a yunkurin da ta ke yi na janye “yan sanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar birnin taraiyya A buja ta fara aikin rigakafi ga mutane sama da milyan daya dake birnin taraiyya Abuja, domin dakile barkewar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin NNPC na shirin jinginar da matatun tace man Fetur na Gwamnati da suka hada da na Port-Harcourt, da na Kaduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar wakilan Najeriya ta goma ta ce za ta sanya batun bunkasa al`umma ta ɓangaren tattalin arziki a cikin manyan manufofinta....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta haramtawa masu sana’ar tuka baburan Achaba, da aka fi sani da masu tuka okada, sanya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kotun ƙararrakin zaɓe a Kano ta amince da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin halastaccen sanatan Kano ta tsakiya. Tun da farko...