DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A jiya ne dai ake sa ran kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC zai amince da zaben Dakta Abdullahi Ganduje a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, na ci gaba da shan suka daga Musulmai a shafukan sada zumunta, biyo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla wasu dalibai 10 ne aka samu rahoton sun lakada wa malaminsu dukan tsiya saboda hana su satar jarrabawa a makaranta a ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kowane lokaci daga yanzu, Ana saran Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, zai bayyana sunayen wadanda ake son nadawa kan matsayin ministoci a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ya bukaci gwamnatin tarayya ta sake duba kan karin kudin makaranta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta yi nasarar kame wasu bata garin da ake zargin suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Yan bindiga sun yi barazanar auren ‘yan matan da suka yi garkuwa da su idan iyayensu suka gagara biyan kudin fansa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin waɗanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar mashaƙo a jihar Kaduna ya kai mutum 17. An kuma gano mutane 68 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Masu iya magana sun ce ‘Dare daya Allah kan yi Bature” wanda haka ke nuna ikon Ubangiji na sauya halin da dan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jahar Bauchi, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, zai ci gaba da zama a gidan gyaran hali...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta gano wasu shanu da ba a tantance adadinsu ba da ke yawo a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yau kwanaki 40 kenan da tsohon shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ke tsare a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Musulmai da Kiristoci sun gudanar da addu’o’i na musamman domin rokon ruwan sama da dauwamammen zaman lafiya a Jihar Borno. Dubban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan yankin Odesa na Ukraine Oleh Kiper ya ce mutum guda ya mutu, sannan akalla mtum 15 sun jikkata, sakamakon harin da...
DAGA KBIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Filato ta musanta labarin da ake yadawa cewa sama da shanu 1,000 ne suka mutu sakamakon wata bakuwar cuta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin kayan ta na gasar kwararrun ‘yan wasan kwallon kafa ta Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Chelsea da kungiyar Al-Hilal ta Saudiyya sun fara zawarcin Kylian Mbappe, wanda bai bi tawagar PSG wasannin shirya wa kaka mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asirin wasu dalibai biyu ’yan sakandare ya tonu a lokacin da suka yi garkuwa da kansu tare da neman kudin fansa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Najeriya ta samu adadin mutane 836 da aka tabbatar sun kamu da cutar, yayin da 80 suka mutu daga diphtheria tsakanin...
Dan takarar Shugabanci dalibai mai kula da harkar wasanni na jami,ar Sule Lamido dake jahar jigawa yace zanyi Aiki tukuru domin samar da cigaban dalibai....