DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Yauce ranar Keke ta duniya da ake yi duk ranar 3 ga watan Yunin kowacce shekara, kungiyar masu hawa kekuna ta...
Gwamnatin jihar Kano ta haramta manna fastoci na siyasa da na tallace-tallace a jikin gine-ginen gwamnati da na masu zaman-kansu a faɗin jihar. Sakataren yaɗa labaran...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya karkade ƙafarsa, a jiya Litinin domin yaki da matsalar shaye shaye a tsakanin al’ummar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon gwamnan jihar Kano,Ya bada umarnin cewar daga ranar 1 ga watan gobe na Yuni,Ya zama wajibi dukkanin wasu motoci dake bin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sa’oi bayan sanarwar da sabon shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu ya yi na cewar biyan tallafin mai ya zama tarihi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasar Amurika,Joe Biden ya yi alkawarin yin aiki tare da sabon shugaban kasa, Bola Tinubu ta fannin inganta tattalin arziki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan kammala wa’adin shekara 8 Muhammadu Buhari ya zama tsohon shugaban Najeriya Bayan mika mulki ga Tinubu Buhari da ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Bihari, ya kaddamar da wasu manyan ayyuka a jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya. Ayyukan sun hada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Suran ‘yan mata biyu daliban makarantar sakandaren birnin Yawuri uku da aka sace a watan Yunin 2021 sun shaki iskar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sanda Ghana sun kama wasu ‘yan Najeriya 49 bisa zargin su da aikaita laifin safarar mutane da kuma laifukan da ake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sanda sun cafke wasu mutum uku da ke yin sojan-gona a matsayin soja dan sanda da kuma jami’in kwastam da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ce babu wata kwakkwarar hujja da aka samu daga takardun karar ‘yan sanda da ke tuhumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar tsaro dake bada kariya ga fararen hula Civil Defence reshen jihar Kano sunyi nasarar kama wasu mutane biyar da ake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karamin ministan kwadago da ayyuka, na Najeriya mai barin-gado, Festus Keyamo (SAN), ya gaya wa Shugaba Muhammadu Buhari mai barin-gado cewa nada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta dage jigilar kaso na farko na maniyyata daga yau zuwa 3 ga watan gobe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da wasu mutane ke kallon matakin a matsayin wani tarko da gwamnatin ke ‘danawa wadanda zasu gaje su, zababben shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan watannin da aka kwashe ana rade-radi, gwamnan jihar Florida ta Amirka ta Ron DeSantis ya sanar da aniyarsa ta neman takarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani dalibin Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Tarayya da ke Ilaro, ya kashe kansa, bayan da ya buga cacar intanet da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan sufuri na Najeriya, Sanata Hadi Sirika ya bayyana cewa jirgin saman kamfanin Nigeria Air zai iso ranar Juma’a wani lamari da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ba wa bankunan kasuwanci izinin fara ba wa abokan huldarsu katin cirar kudi na ATM da ke hade...