DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatocin jihohin Borno da Adamawa da Yobe sun fara daukar matakan dakile tashin gauran zabi da gwamnatin tarayya ta janyowa man fetur...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wakilan kungiyar kwadagon a yammacin ranar Juma’a sun fice daga taron da kwamitin shugaban kasa kan bada tallafin da aka shirya...
DAGA KANIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Shirya Gasar Zakarun Turai ta UEFA, ta haramta wa Juventus halartar gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai na bana da kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyoyin kwallon kafa biyu da suka shahara a fagen kwallon kafa ta duniya Real Madrid da Barcelona za su fafata a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) a jihar Neja ta bayyana cewa, hatsarin mota yayi sanadiyar mutuwar mutane akalla 473 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wata bababr kotun taraiyya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar Hukumar tsaro ta farin kaya DSS wadda ke neman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Alamu na nuni da cewar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kirkiri wasu sabbin ma’aikatu daga cikin wadanda ake dasu,Kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnatin jihar Kano ta samar da wasu cibiyoyin kula da masu cutar Mashako guda ukku a jihar nan, a yayin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sake bude cibiyoyin koyon sana’oin dogaro da kai guda 26 da gwamnatin data gabata ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun bayyana cewa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce zai fi mayar da hankali wajen ganin karin mutane sun shiga jam’iyyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu sojoji da ke tsaron fadar shugaban kasa sun tabbatar cewa, lallai sun kifar da gwamnatin shugaba Mohamed Bazoum kamar yadda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ofishin Ayyukan Jinkai na Majalisar Dinkin Duniya, OCHA, ya dakatar da dukkan ayyukansa a Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da sojojin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Najeriya za ta kama, za ta gurfanar da Shahararren dan wasan barkwanci, Cutie Abiola a gaban kuliya bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jahar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya kaddamar da kwamitin tantance hanyoyin shanu, kiwo, farauta da gandun daji a jihar domin dakile...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yan bindiga sun sace mata akalla 23 a wani daji da kuma wasu ma’aikatan wani kamfanin gine-gine a Jihar Zamfara....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatan shugaban kasa, Bola Tinubu, ya amince cewa gwamnati mai ci na iya samar da sabbin ma’aikatu daga wadanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya shiga cikin jerin sunayen ministocin da aka karanta a zauren majalisar dattawa da yammacin ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga kungiyoyin kwadago dasu bashi lokaci domin yin duba kan matsalolinsa a maimakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna da ake Arewacin Najeriya, Malam Uba Sani ya sanar da al’ummar cewa a yau Alhamis za a bude...