DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bincike da Jaridar Premium Times da tayi ta wallafawa a ka gudanar, yace Hukumar EFCC ta baza komarta domin cafke wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararrren kamfanin aika sako na nan take na WhatsApp, ya sanar da wani tsari wanda zai bai wa masu amfani da manhajar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani sakon Twitter da suka wallafa, sun ce wadanda aka kaman shekarun su na tsakanin 18 zuwa 21. Dan asalin kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya ce gwamnatin mai jiran gado ta Sanata Bola Tinubu ce za ta kaddamar da babbar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata daliba da aka kwace wa waya a makaranta ta tayar da gagarumar gobara a dakin kwanan ‘yan uwanta dalibai a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwanaki biyar gabanin karewar wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministoci sun fara mika ragamar aiki ga manyan sakatarori a ma’aikatunsu gabanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sujjadar Cristiano Ronaldo bayan zura kwallo a wasansu na jiya talata wanda Al Nassr ta yi nasara kan Ittihad da kwallaye 3...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar cin Kofin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a Abuja ya bayyana cewa samar da ayyuka da ababen more rayuwa na daga cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ƙiyasata cewa mata sama da 50 ne ke ci gaba da zama a hannun masu ta da ƙayar baya na yankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96 da suka hada da masu kwacen wayoyin Al’umma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN wata Mota ta kade wani mutum ya mutu a lokacin da yake taimaka wa wasu agwagi tsallaka titi a garin Rocklin...
Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahya ya samu nasarar zama shugaban Kungiyar gwamnonin Arewa. jaridar indaranka ta rawaito cewa yanzu haka Inuwa Yahya zai jagoranci Kungiyar tsawon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ci gaba da aikin hako danyen mai a yankin Tafkin Chadi da ke Jihar Borno,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta ce cutar kwalara ta barke a kasashen Afirka guda 15 ciki har da Afirka ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan raya ƙasa da gwamnatinsa ta samar a sassa daban-daban na Nigeria. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari mai barin gado ba zai amince da sabon kudirin karawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Gwamnatin Tarayya na iya yin Tsumin kusan Naira Trilliyan 7 a duk shekara da kuma Naira trilliyan 35 na jimillhar kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar PDP ta ce kin amincewa da bukatar da ta yi na nuna yadda ake shari’ar karrakin zaben shugaban kasa kai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da ilimin bai daya ta kasa UBEC ta ce samun hakikanin adadin yaran da ba sa zuwa makaranta a...