DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN mai tsaron gidan Manchester United, David de Gea, ya bayyana cewa zai bar kungiyar bayan shekaru 12. Ya bayyana hakan ne ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Katsina ta fara wani shiri na musamman don daukar matasa 2,400 domin magance matsalolin tsaro dake addabar wasu sassan jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin da ya shafe makonni biyar a kan karagar mulki, Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana da wani muhimmin babban aiki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar gama Sakandire ta kasa, NECO, ta kaddamar da wata manhaja mai suna “NECO ‘e-Verify” domin saukaka tantance sakamako...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Firaninstan Holand Mark Rutte ya mika takardar murabus daga mukaminsa sakamakon sabanin ra’ayi kan siyasar kasar a game da bakin haure masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen Jihar Bauchi ta ce ta soma gudanar da bincike kan wata mata da ake zargi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yarinyar nan da ake zargi da kara wa kanta maki a jarrabawar JAMB ta amince cewa da kanta da sauya sakamakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dattawa tace zata gudanar da bincike akan cefanar da filyen tashi da saukar jiragen sama na Aminu Kano da Nnamdi Azikiwe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An fuskanci wani yanayin zafi da ba a taba samun irin sa ba cikin shekaru a kasashen duniya a ranar Talata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya sanar da rage kudin makaranta ga daliban jami’a a Jihar da kaso 50 cikin 100 domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta fitar da sanarwar hasashen ambaliya a shekara ta 2023, inda ta ce jihohi 14 da al’ummomi 31 za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano, ya sanya sabbin kwamishinonin da aka rantsar a matakin gwaji na tsawon watanni shida, daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mata mai matsakaicin shekaru a jiya rahotanni sun bayyana cewa ta rasa ranta a jihar Nasarawa saboda rashin likita da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cibiyar dake kula da kanana makamai ta nuna damuwar ta kan yarda ake samun karuwar cibiyoyin tsaro masu zaman kansu dake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta baiwa gwamnatin tarayya sabon wa’adin mako biyu kan aiwatar da karin kashi 200...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gamayyar kungiyoyin farar hula na Arewa sunyi gargadi kan yunkurin da gwamnatin jihar Kano ke shiryawa na yiwa tsohon gwamna Abdullahi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC, reshen jihar Rivers, ta karyata rade-radin da wasu ke yi na cewa ta mika wa tsohon Gwamna Nyesom Wike...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar ‘yan jaridu ta yanar gizo ta Kano ta yi murnar nada babban mambansu Hisham Habib a matsayin Manajan Daraktan gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani mutum da ake zargin mai sace kayan na’urar rarraba hasken lantarki (taransufoma) ne ya mutu lokacin da ya shiga cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan daba sun kashe wani jami’in dan sanda yayin da wani fada tsakanin kungiyoyin ’yan daba guda biyu a unguwar Yakasai...