News
Hukumar Kwastam Sun Kwace Harsashi Guda 1,245 Da Aka Yi Fasa Kwaurin Su A Buhunan Shinkafa
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN.
Hukumar Kwastam reshan jihar Ogun ta kwace harsashi guda 1,245 wanda ake zargi ake boye su a buhunan shinkafa yar kasar waje a jejin Tomnolo kusa da karamar hukumar Yewa da ke jihar Ogun.
Kamfanin Mai na NNPCL ya ce maganar ƙara kuɗin Man fetur ba gaskiya bane.
Kwamandan hukumar a yankin Bamidele Makinde shine ya bayyana haka a Abeokuta babban birnin jihar. Ya kuma kara da cewa ana cigaba da bincike domin gano wadanda ke da alhakin yin fasa kwaurin alburu
san.