DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bincike da masana suka gudanar a Jami’ar Binghamton da ke New York ta Amurka, ya yi nuni da cewa ayyukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanar da nadin Honorabul Hisham Habib shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta yanar gizo na...
Gwamnatin Jihar Anambra ta kafa wani kwamitin bincike kan cece-kucen da ya biyo bayan zargin kara maki da ake yiwa wadda tafi kowa hazaka a jarrabawar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce za ta soma aiki da kungiyar kananan ‘yan kasuwa domin karbar haraji daga miliyoyin ‘yan tireda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran sansanin siyasar Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana irin kwarewar da ya...
Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya ce ba zai tsaya takara ba a zaben 2024 Details soon
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yanzu haka dai kungiyar dake rajin tabbatar da kyakkyawan shugabanci ta hanyar gaskiya da rikon amana wato Arewa Movement for...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin tarayya kan yin watsi da rahoton da tawagar sa ido kan zabe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu ƙarin ɓarkewar cutar ƙyanda a Khartoum, babban birnin Sudan, saboda faɗan da ake ci gaba da gwabzawa, ya hana aikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talata, 4 ga watan Yulin nan a za a fara kwaso alhazan Najeriya zuwa gida. Hukumar Aikin Hajji ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga masarautar Zulu a Africa ta kudu, na cewa akwai shakku game da lafiyar sarkin na Zulu, duk da dai kakakin...
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a ta Nijeriya JAMB ta yi barazanar kai wata matashiya kotu bayan ta gano cewa ta shirga karya a ikirarin da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin fetur ya karye a defo na Najeriya, adai-dai lokacin da ake raɗe-raɗin karin farashin man zuwa naira 700 duk lita a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Lahadi, Fira minister Faransa, Élisabeth Borne ta yi tir da harin da masu zaga-zanga suka kai gidan wani magajin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Taraba ta ayyana dokar ta baci a karamar hukumar Karim Lamido sakamakon wani rikicin kabilanci da ya yi sanadin kashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya ce nasarorin da sojojin Najeriya suka samu za su kara karfi wajen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa, za ta dauki mataki kan wata dalibar da ta ce ta ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) game da sakamakon babban zaɓen 2023 da ya bai wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An samu tashin hankali a yammacin ranar Juma’a lokacin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta tabbatar da daukar matashin dan wasan Portugal Diego Moreira mai shekaru 18 daga Benfica. Moreira ya koma Benfica daga...