DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Edo ta kori malamai 13 na jami’ar Ambrose Ali daga bakin aiki, bisa laifukan da suka hada da karyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano mai barin gado, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sallami baki ɗaya mambobin majalisar zartarwa daga bakin aiki. Ganduje ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDEEN Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kano ta dakatar da daukar mataki kan Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta lashe amanta bayan alkawarin da ta yi cewa maniyyatan Najeriya ba za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu kuma shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin soji, Mohammed Ndume, ya yi barazanar kalubalantar bashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ce Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara yana da ’yancin fadin albarkacin bakinsa na bukatar Hukumar Yaki da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta tsallaka zuwa wasan karshe na Gasar Zakarun Turai bayan da ta yi wa Real Madrid dukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Shugaban Masu Rinjiya a Majalisar Wakilai, Hon. Alasan Ado Doguwa ya sanar da janyewa daga takararsa ta neman zama Shugaban Majalisar Wakilai....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni da ke fitowa daga ƙasar China na nuna cewa wani jirgin ruwa na kamun kifi mai ɗauke da mutum 39...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 5 a wani yunkuri na tilastawa gwamnatin kasar...
Sanatan Kano-ta-Tsakiya, Sanata Rufa’i Hanga ya buɗe shafin Facebook (@Senator Rufa’i Hanga)domin tattaunawa da al’umma, musamman ma al’ummar Kano-ta-Tsakiya domin ya dinga nuna irin kyawawan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayanai sun kara fitowa game da ganawar sirri da shugaban kasar Najeriya mai jiran gado, Bola Tinubu da tsohon Gwamnan Kano, Sanata...
DAGA KABIRU BASIRU FULARAN A ranar Litinin 29 ga watan Mayun nan ne za a rantsar da sababbin gwamnonin Nijeriya na jihohi 18.Gabanin hakan ne Kungiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) ta sanya domin komawa amfani da gajerun lambobin sanya kati da data na bai-daya a Najeriya....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da budurwa ta kai kimanin shekaru Goma Sha Biyar, sai a samu wata matar a cikin gari ta zo a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu masu garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa sun harbe ɗan uwansu yayin da suke yunƙurin garkuwa da wasu mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar gwamnatin Amurka ta tabbatar da kai hari kan ayarin motocin ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, to amma ta ce babu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zababben Sanatan Zamfara ta Yamma, kuma dan takarar Shugabancin Majalisar Dattawa, Abdul’aziz Abubakar Yari, ya ce tsarin karba-karba na jam’iyyar APC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu ta bayar da belin malamin Musuluncin nan, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, wanda ake zargi da furta miyagun kalamai ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani ɓangare na yunƙurin da kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ke yi na ganin ta magance matsalolin da...