DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 da ke Jihar Bauchi ta sake tura Limamin Masallacin Juma’a na Dutsen Tanshi da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dokokin Kano Jibril Isma’il Falgore ya ce zai yi kokari wajen rike amanar da aka dora masa, da kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da rushe dukkan hukumomin gudanarwa na ma’aikatu da kamfanonin Gwamnatin Tarayya ba tare da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya za ta samu kimanin naira bilyan 124 da milyan 26 a cikin shekara daya daga bangaren harajin shigo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sufeton rundunar ‘yansanda ta kasa Usman Alkali Baba, Ya bada umarnin tantance kwazon jami’an rundunar dake aikin bada hannu akan titina...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon kakakin zauren majalisar wakilai ta kasa, Tajudden Abbas ya yi alkawarin cewar zauren majalisar na goma ba zai kasance ‘Dan amshin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU, ta bayyana dokar bada lamunin karatu ga daliban manyan makarantu a kasar nan, da shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Godswill Akpabio ya yi nasara zama sugaban Majalisar Dattijan Najeriya bayan kaɗa ƙuri’a daga sabbin ‘yan majalisar. Akawun majalisar dattijai ne ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da cin hanci da kuma karbar rashawa ta kasa ICPC, Ta bude baje kolin gwanjojin kayayyakin da aka kama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu makarantu dake zaman kansu ta kasa ta ce janye tallafin mai da gwamnatin taraiyya ta yi zai sa...
DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Tsohon Firaministan Italiya, Silvio Berlusconi wanda ya fuskanci zarge-zargen cin hanci da rashawa ya rasu ya nada shekaru 86 a duniya....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci al’ummar ƙasar su ɗan ƙara sadaukarwa da kansu domin ceto ƙasar daga durƙushewa. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce dakarunsa sun yi nasarar kwace garuruwa 3 daga hannun Sojin Rasha a hare-haren baya-bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Yan sanda sun samu nasarar cafke wani da ake zargi da kwarmata bayanai ga masu masu garkuwa da mutane a Abuja....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Duniya ya sanya Najeriya a sahun kasashen da ke fuskantar barazanar yunwa sakamakon tsananin karancin abincin da kasar za ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Ministan Sufuri, Hadi Sirika, ya ce ko sisi ba su kashe ba wajen dauko hayar jirgin kamfanin Ethiopian Airlines na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an tsaro da ke aiki a harabar majalisar tarayya da ke Abuja sun cafke wasu hadiman ‘yan majalisa da ma’aikatan majalisar...
Daga Faruk Muhammad, Kano Kungiyar Daliban Sakandaren Gwamnati ta kasa Goron Dutse Oldboys ta yabawa Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf bisa matakin da...
Daga RABI’U SANUSI An bayyana kudurin tabbatar ma da al’ummar jihar Kano samun cigaba a gwamnatin mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf a wannan lokaci...
Gwamnatin jihar Niger ta rushe wani ofishin ‘yan sanda da ke birnin Minna babban birnin jihar Gwamnan jihar Umar Ɓago shine ta ba da umarnin...