DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan banga da ke karkashin hukumar sa kai ta jihar Benue (BSCVG), Saater Apera. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Taraba ta kaddamar da kwamitin mutane 17 domin aiwatar da dokar hana hako ma’adanai ba bisa ka’ida ba da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi Allah-wadai da abin da ta kira “rashin da’a” da wasu ‘yan sanda suka nuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya NSCDC ta ceto wata mata mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulle a daki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta musanta zargin da ake yiwa kungiyar na kara farashin man zuwa naira 700....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani karin magana na Turawa na cewa “Karen saraki shi ma sarki ne a cikin karnuka.” Kuma ga alama an kusa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shalkwatar tsaron Najeriya ta umarci manyan sojoji da suka haura kwas na 39 a makarantar horas da manyan sojoji da su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mata ‘yar shekara 33 mai suna Olufumilayo Eriolowa, wadda aka tsare a gidan yari na Kirikiri bisa zarginta da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararan Kamfanin UK ENTERTAINMENT Ya Shirya Sabon Fim Mai Dogon Zango mai suna FATAKE An shirya Fim din FATAKE ne domin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Rukunin Dangote, Aliko Dangote, ya ci gaba da rike matsayinsa na attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kare bayanan sirrin masu amfani da intanet ta ƙasa (NDPC), ta ce umarnin da Babban Bankin Ƙasa (CBN) ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da daya ya samu rauni a wani hatsarin da ya faru a hanyar Legas zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce za ta ɗau mataki kan dakataccen kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An umurci shugabannin Nijeriya da su daina salon rayuwa irin ta ikirari da alfahari da suke yi, su yi aiki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘yan jarida ta yanar gizo ta Jihar Kano ASKOJ, kungiya ce mai fafutukar ganin an inganta aikin jarida mai da’a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Zamfara, ta ce ba za ta yi sulhu da ‘yan bindigar da ke addabar jihar, a wani sabon mataki na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban sakataren ma,ikatar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano Arc. Ahmad Abba Yusuf na taya al’ummar Kano murnar bikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙarin ‘yan Najeriya kimanin miliyan hudu ne suka sake auka wa ƙangin talauci a cikin wata biyar na farkon wannan shekara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar kansila a mazabar yalwa Ward dake karamar hukumar Dala , IBRAHIM Tijjini bala yace Ina jiran lokacine domin Allah Shine...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’yan daba a ranar Talata a kauyen Dakasoye da ke karamar Hukumar Garun Malam ta Jihar Kano, sun kashe wani...