DAGA ABDULKADIR MUHAMMADU TUKUNTAWA Wani mutum da aka bayyana sunansa da Osaro Owate, ya shiga hannun hukumar ‘yansandan jihar Ribas bisa zargin kashe mahaifiyarsa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan N-power masu cin gajiyar shirin na wucin gadi a Najeriya, sun shirya wata kwarya-kwaryar zangar-zangar lumana a faɗin ƙasar a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutane ashirin ne suka mutu sakamakon wani rikicin kabilanci da ya barke tsakanin kabilun Wurkunawa da kuma Karimjo a Karamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta ce tana sa ran gudanar da wani taro ganawa da gwamnatin zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Barcelona ta lashe gasar La Liga a karon farko cikin shekaru hudu, bayan samun nasarar lallasa Espanyol da ci 4-2 a wasan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an ‘yan sanda reshen jihar Ogun sun kama wasu jami’an bankin Micro Finance guda hudu da laifin kashe wata mata ‘yar shekara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Arsenal ta yi rashin nasara a Emirates da ci 3-0 a hannun Brighton a wasan mako na 36 a gasar Premier...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zaɓi tsohon shugaban ƙasar Ghana John Mahama a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na babbar jam’iyyar adawa ta NDC a babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin danyen man da Najeriya ke hakowa ya ragu zuwa ganga dubu dari 9 da 99 a kowace rana a watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mummunan faɗa ya ɓarke a yankin Darfur na ƙasar Sudan, yayin da rahotonni ke cewa fiye da mutum 100 aka kashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Rahoton Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya ya ce, yanzu Nijeriya ita ce ƙasa ta biyu a jerin ƙasashen da ke da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kashe ɗaya daga cikin fitattun mawaƙan Sudan Shaden Gardood, a wata musayar wuta tsakanin ɓangarori biyun da ke faɗa da juna...
Hukumar da ke kula da ’yan Najeriya mazauna ketare NIDCOM, ta ce an kammala jigilar kwaso ‘yan kasar da suka makale a Sudan da ke fama...
DAGA KABIRU BASIRU FUKATAN A ƙarshen mako ake sa ran komawa teburin sulhu domin ci gaba da tattaunawa tsakanin ɓagarori biyun da ke faɗa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya na kashe Naira biliyan 22.44 a shekarar ɗaya wajen ciyar da fursunoni 75,507 a gidajen gyaran hali a fadin kasar,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi 14 ga watan Mayu, 2023 a matsayin ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani matashi ya bayyana yadda ya kashe mahaifiyarsa sannan ya kwana biyu da gawarta a daƙi yana zina da gawar kafin daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga jihar Neja a Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da manoma a wani ƙauye da ke karamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Jigawa, mai jiran Gado Mallam Umar Namadi, ya ayyana yaki da talauci na daya daga cikin manyan abubuwan da...