Connect with us

News

Malamin jami’a ya bada shawarar a yi ƙidayar dabbobi a Nijeriya

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

Farfesa Olajide Babayemi na sashen kimiyyar dabbobi a tsangayar ilimin noma na jami’ar Ibadan ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta yi ƙidayar dabbobi don sanin ainihin adadin su a ƙasar.

Advertisement

Babayemi, wanda ya yi kiran a wata tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa a yau a Legas ya ce sanin adadin dabbobin zai taimaka wajen ɓullo da wasu manufofi da dokoki a kan dabbobi.

Hukimar EFCC ta gargadi masu yin amfani da irin kayanta wurin wasan barkwanci

Jaridar indaranka ta rawaito cewa Ya lura cewa babu wani kundi na adadin dabbobi a Nijeriya.

Advertisement

Ya kuma yi kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da ya maida hankali kan noma domin samar da abinci wadatacce, inda ya ce a kwai tsirrai da dabbobi da su ke taimakawa ci gaban noma a ƙasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending