DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kwamitin karbar mulki na jam’iyyar NNPP, Dakta Baffa Bichi ya jagoranci kwamitin kwato kadarorin Gwamnati da ake zargin an siyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar ‘yan sanda mai yaki da masu safarar miyagun kwayoyi wato OCRTIS a Jamhuriyyar Nijar, ta yi nasarar kama wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta haramtawa hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC cin tarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Abu al-Qasim Abbas ibn Firnas bn Wirdas al-Takurini (c. 809/810 – 887 AD ), wadda kuma aka fi sani da Abbas ibn...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani kazamin hadarin motar daukar mai a birnin Jos da ke Jihar Filato ya yi sanadiyar rasa rayuka da kuma asarar dukiyoyi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Larabar da ta gabata ne zababben shugaban kasa, Bola Tinubu ya bar Najeriya zuwa kasashen Turai...
DAGA JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM Waka hanya ce da ake fadakarwa da nishadantuwa a cikin ta, sai dai akwai tarin banbance banbance a tsakanin wakokin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zartar wa wani mutum hukuncin kisa a kasar Saudiyya ranar Talata saboda kai wa wani ’yan sanda hari. Ma’aikatar Harkokin Cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan sanda sun kama wani mutum da ya yi yunkurin cinnawa wani masallaci wuta a birnin Dresden na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta jaddada buƙatar a ɗauki matakan gaggawa domin magance...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya shawarci gwamnati mai jiran gado da ta dauki darasi daga kura-kuran...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar samari da dama sun mutu wasu kuma na kwance magashiyyan a asibitin sakamakon shan shayin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin Jihar Sakkwato ta sanya hannu kan wani kudirin dokar da ke sanya ido kan tsada da almubazzarancin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya ce idan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu ya masa tayin zama minista a gwamnatin sa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta amince da rabon mukamai na shugabancin majalisa ta goma. APC ta ce ta amince da...
DAGA JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM Kimanin manoman tumatur dubu biyar a Kano sun rasa inda za su sa kansu saboda wannan ibtila’in na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Paul, na Summerville, South Carolina, Amurka. Ya lashe kyautar “Guinness” na wadda ya fi kowa tsayin gashin baki da tattalin sa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin Saudiyya sun kama wani ɗan Najeriya ɗaya da ‘yan Saudiyya uku bisa zargin safarar hodar ibilis da ta kai nauyin kilogiram...
DAGA JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM Allah ya yi wa Muhammada Aminu Dakata wamda aka fi sani da Kawu Mala a shirin Dadinkowa na Arewa24....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ‘Da’ar Ma’aikata ta kasa, Ta baiyana cewar ya zama wajibi, Zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu Da mataimakinsa Kashim Shettima tare...