DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ambaliyar ruwa ta lakume gidaje da dama a fitaccen rukunin gidaje na Trademore Estate da ke Lugbe a babban birnin tarayya Abuja....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon babban sufeton ‘yan sandan kasar nan na riƙo, Olukayode Adeolu Egbetokun ya ƙaddamar da abin da ya kira tsare-tsaren aiki don...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin ka-ta-kwana don yaki da safarar mutane ya kama wani saurayi da budurwarsa da ake zargi da sayar da jaririn da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMet, ta yi hasashen samun yanayi na hadari da kuma tsawa tsakanin Juma’a da Lahadi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mataimakin sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC na ƙasa Timi Frank, ya buƙaci shugaba Tinubu ya binciki wasu masu manyan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) shiyyar Ilorin ta gurfanar da wani fasto mai suna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar tsaro ta farin kaya a kasa – DSS ta ce ‘yan ta’adda na shirin kai hare-hare a wuraren ibada da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Firaminitan Indiya, Narendra Modi ya nuna gamsuwarsa, kan alaƙar ƙasarsa da Amurka. Mista Modi ya bayyana hakan ne yayin wani jawabi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙungiyar magoya bayan Tinubu (TSN) ya fallasa masu hannu a satar ɗanyen mai a Najeriya tun shekarar 1983 Kailani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gargadi mahukunta akan shirin kara kudin wutar lantarki a kasar Shugaban kungiyar, Joe Ajaero shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kungiyar kwadago ta kasa (TUC), Festus Osifo ya ce jami’an gwamnati ba su nuna ragi ba saboda har yanzu suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata matashiya mai yi wa kasa hidima ta mutu tana tsaka da hidimta wa kasar a Jihar Gombe, kamar yadda Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana ci gaba da kai hare-hare da sace-sacen kaya a ofisoshin jakadanci na kasashen waje a Sudan, inda Aljeriya ta kasance...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta ce ambaliyar ruwa ta shafi ‘yan Najeriya sama da miliyan hudu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta ce za ta fara duba sakamakon babban zaben shekarar 2023 wanda za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fara cire tsammani kan fatan gano hamshakan attajiran nan masu yawon bude ido da suka bace a karkashin tekun Atlantic...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone wata kasuwa da ke unguwar Sango Ota a jihar Ogun da safiyar Alhamis. Har yanzu dai ba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Labarai da ke yawo a kafafen sada zumunta a Najeriya suna ta bayyana cewa Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin Kano ta amince da mutanen da ta tattance don nada su kwamishinoni A ranar Talata ne gwamnan Kano ya...