News
Gobara ta kone kasuwar katako a Ogun
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Gobara ta kone wata kasuwa da ke unguwar Sango Ota a jihar Ogun da safiyar Alhamis.
Har yanzu dai ba a iya tantance musabbabin tashin gobarar, amma wani ganau ya shaidawa jaridar The PUNCH cewa gobarar ta tashi ne da misalin karfe 10 na safe.
Advertisements
