DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan majalisa, Sanata Shehu Sani, ya bayyana dalilin da yasa akwai bukatar shugaban kasa Bola Tinubu ya binciki tsohon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano tace zata sake gina ginin da ta rushe a shataletalen gidan gwamnati. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf...
DAGAaISHAQ ISMA’IL ALIYU Taron hada kan Matasa masu amfani da kafar sadarwar na zamani Facebook, wanda zai samar da hadin kan Matasa da sanin juna,da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar Bayero da ke Kano ta kara kudin makarantar sabbi da kuma tsofaffin dalibai masu karatun digiri na farko da na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban hukumar yaƙi da rashawa da karɓar koke-koken al’umma ta jihar Kano, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya tabbatar da cewa gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana cigaba da cece-kuce a dandalin sada zumunta, akan batun tattaunawar da jarumar masana’antar shirya finafinan Kannywood, Hadiza Gabon, ke gudanarwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Lauya Julia Assis ta bayyana yadda haihuwar ‘yarta ta biyu ya faru, a São Paulo. “Mata za su so haihuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani al’amari mai kama da almara ya faru a Kano, inda aka zargi wani waliyin amarya da sace sadaki. An sace...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ICPC ta bayyana cewa a cikin shekaru huɗu ta ƙwato kuɗaɗe da kadarori na kimanin Naira biliyan 454, daga hannun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta ce ta kama mutane 1,064 tare da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da kisan da aka yi wa wasu fararen hula da ke barin birnin El Geneina da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun jami’o’i ta kasa (JAMB) ta sanya maki 140 zuwa sama a matsayin makin samun gurbin karatu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Tinubu, wanda aka shirya zai dawo Abuja ranar Asabar daga birnin Paris na kasar Faransa, yanzu zai wuce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Kasa na CBN ya umarci bankuna dasu ringa karbar bayanan Kustomominsu da suka ha’da da shafin Mutum na Kafafen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne matashin nan da sunansa ya karaɗe kafafen yaɗa labaran ƙasar nan, wato Yunusa Yalo ya shaƙi iskar ‘yanci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Laraba mai zuwa ce za a yi Babbar Sallar bana, inda masu hali daga cikin Musulmi suke yanka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana gudanar da zabe a kasar Saliyo inda sama da mutum miliyan uku da ke kasar ta Yammacin Afirka ke layi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ofishin Kula da Basussuka na Kasa (DMO) ya ce jimillar bashin da ake bin Najeriya a yanzu ya kai Dala biliyan 103.3,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon matsaya dangane da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele. Tinubu ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ba da tabbacin gwamnatinsa na shirin sake fasalin kasuwannin Kano ta hanyar daukar kowa...