Connect with us

News

Gwamnatin Jihar Kano Zata Saka Gina Ginin Da Ta Rushe Na Shataletalen Gidan Gwamna

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Gwamnatin Jihar Kano tace zata sake gina ginin da ta rushe a shataletalen gidan gwamnati.

Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan bayan da ya gana da wadda ta kirkiro taswirar zanen zanen ginin.

Matsan garin Geidam Masu amfani Facebook zasu gudanar da gagarin taron sada zumunta karo na farko.

Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labarai gwamnan Hisham Habib ya fitar, ya ce a yanzu gwamnatin zata yi sabon ginin a Fly Over ta Naibawa.

Gwamnan Abba Kabir yace bayan sun yi bincike, sun gano cewa wurin da za’a sake ginin nan ne ya fi dacewa, inda bazai yi barazanar ga masu wucewa da ababan hawa ba.

Advertisement

Wadda ta zana ginin Kaltume Gana ta gode wa gwamnan akan wannan ƙudurin nasa, kasancewar bai bari tayi wahala a banza ba.

An dai zana ginin domin murnar cikar Kano shekara 50 da kafuwa.i

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending