DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin bangarorin da suke fada da juna a Sudan sun amince da tsagaita wuta ta tsawon kwanaki bakwai. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin ma’aikatan sufurin jiragen sama sun dakatar da shirinsu na tafiya yajin aikin sai baba ta gani, sakamakon ganawar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta kasance cikin shirin ko ta kwana biyo bayan...
MATSALAR KWACEN WAYA A KANO YA ZAMA BABBAR BARAZANA GA LAFIYA DA KUMA ZAMANTAKEWAR AL, UMMAR JAHAR KANO. Batun kwace wayar hannu na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Barrister Hudu Yunusa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Cutar zazzaben Lassa ta kashe mutum 156 a jihohi 26 a cikin wata hudu da suka gabata a kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Abinci ta majalisar Dinkin Duniya ta ce za ta maido da ayyukanta a Sudan yayin da yaƙi a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDEEN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta mayar da martani ne kan wasikar da Hudun ya rubutawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan Najeriya 1,350 a ranar Lahadin da ta gabata sun bar birnin Khartoum na Sudan da yaki ya daidaita...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Hukumar abinci ta duniya ta ce hukumomin Chadi hade da kungiyoyin agaji na bukatar tallafin gaggawa domin taimakawa dubban masu...
Daga Farouk Ibrahim Ali Dannau abu ne da mutane da dama ke fuskanta wanda ke danne mutum yayin bacci, kuma ya hana su tashi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A shekarun baya kafin zuwan gwamnatin Buhari, ma’aikata a Najeriya abin sha’awa ne a wajan mutanan gari, saboda yadda...
Ɗaya daga cikin motocin da ke kwaso ƴan Najeriya daga Khartoum babban birnin ƙasar Sudan, zuwa tashar jirgin ruwan Sudan, inda daga nan za su shiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Ƙungiyar ci gaban al’ummar Atyap a jihar Kaduna, Mista Samuel Achi ya bayyana cewa daga shekarar 2017 zuwa yanzu,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Masu rinjaye a zauren majalisar Wakilai Alhasan Ado Doguwa ya bi sahun masu zawarcin neman shugabancin zauren majalisar wakilan kasar nan....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB a ranar litinin ta ce za ta fara fitar da sakamakon...
Yan ta’addan Boko Haram sun sheka lahira, wasu akalla 135 tare da iyalansu sun mika wuya ga sojojin Najeriya a Karamar Hukumar Bama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 40 ne ’yan bindiga suka kashe, ciki har da jami’an tsaro, a jihohin Kebbi da Zamfara a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kasa (TCN) ya ce katse wutar da ya yi wa Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki...
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe ta kori sanata Muhammad Danjume Goje bisa zargin yi wa jam’iyya zagon-ƙasa. A watan da ya gabata ne jam’iyyar APC a...