DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata ɗaliba a ɗaya daga cikin jami’o’yin dake kasar a dake Abuja, ta bunkawa ɗakin kwanan ɗalibai wuta. Ɗalibar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wayewar garin yau, Lahadi, 8/5/2023, Allah ya yi wa ɗaya daga cikin haziƙan ma’aikatan gidan rediyo na Jalla da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan kasar nan reshen Abuja ta ce ta ceto mutum 58 da aka yi garkuwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce ta kama tireloli biyu dauke da tabar wiwi a Legas...
Ministan wutar lantaki Abubakar Aliyu ya ce Najeriya ta fi kowace ƙasa a duniya arhar kuɗin wutar lantarki Ministan ya koka kan yadda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu garkuwa da mutane sun kashe wata mai jego, bayan da suka karbi kudin fansarta sau biyu daga hannun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta yi barazanar cewa za ta tsayar da dukkanin wasu ayyuka a fadin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandire ta yammacin Afrika, WAEC, Ta ce za’a fara rubuta jarabawar kammala kammala makarantun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne kotun hukunta manyan laifuka ta Old Bailey da ke Birtaniya za ta yanke wa tsohon mataimakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta samar da matakai da manufofin da za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin gabatar da daftarin, Shugaba Buhari ya yi albishirin cewa Nijeriya za ta zamo kan gaba cikin kasashe masu matsakaicin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau ne tsohon shugaban ƙasar Nigeria marigayi Alhaji Umaru Musa Yar’adua ke cika shekaru 13 da rasuwa. ...
Kamfanin jiragen sama na Rano Air ya ce zai fara gudanar da zirga-zirgar jiragen a cikin gida a ranar 7 ga Mayu, 2023. A...
Kungiyar kwallon kafa ta Napoli ta zama gwarzuwar gasar Serie A ta bana. Karon farko cikin shekara 33, rabon da ta ci kofin tun lokacin Maradona...
Kungiyar kwallon ƙafa ta PSG ta ƙara jami’an tsaro a gidajen Messi da Neymar biyo bayan zanga-zangar da magoya baya ke yi suke gudanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A rana irin ta yau 4 ga watan May 2002 jirgi mai dauke da tagwayen inji ƙirar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sarkin Kano, kuma shugaban Dariqar Tijjaniya na Nigeria Muhammad Sanusi II, ya ce Najeriya ta yi rashi saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata matashiya da ta saba shiga shafukan yanar gizo na holewa da matan banzar nan mai suna “Tinder” ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ahmad Lawan, a ranar Larabar nan, ya yaba wa ‘yan jaridun Najeriya a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Litinin ne, Majalisar wakilai ta bukaci gwamnatin tarayya da ta dakatar da shirin ta na cefanar da...