DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar ayyuka da gidaje ta tarayya ta bayyana dalilin da ya sa ba a kammala aikin sake gina hanyar Abuja zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), a ranar Laraba ta karbi wasu ’yan Najeriya 146 da suke makale kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Idanu sun koma kan wani dan Majalisar Wakilan Najeriya a ranar Laraba lokacin da aka bukaci ya fice daga zauren majalisar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A Namadi ya jagoranci rantsar da sabbin Kwamishinonin sa guda goma sha shida da ya naɗa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) ta ce an samu raguwar yawan hatsarin motar da ake fuskanta a yayin Babbar Sallar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu, ya aike wa Majalisar Wakilai wasika yana neman ta sahale masa ya kashe Naira biliyan 500 domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Babagana Zulum na Borno ya amince da nadin tsohon karamin ministan noma da raya karkara, Bukar Tijani a matsayin sakataren gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamna Babagana Zulum na jihar Borno a fadar shugaban kasa. Kamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu gungun ‘yan fashin babura guda biyu da suke kwacewa jama’a kayansu. Kakakin rundunar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani hadarin jirgi mai saukar Angulu a arewa maso gabashin Congo yayi sanadin mutuwar mutane uku, a cewar mahukuntan yankin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomin lafiya a Sudan sun ce mutane 34 ne suka mutu ciki har da kananan yara sakamakon wani hari da aka kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta umarci hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa (NUC) ta dakatar da ƙarin kuɗin makarantar da jami’o’i suka yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan Nijeriya sun shiga wani yanayi na tsadar man fetur, a lokacin da matakin da yunkurin sabuwar gwamnati na cire tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yara akalla yara 30 ne ake fargabar sun mutu, sakamakon kamuwa da cutar mashako ta Diphtheria, yayin da aka kebe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan tashe-tashen hankula na baya-bayan nan da ake samu a jihar Filato. A cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan Nijeriya suna ci gaba da jiran sunayen mutanen da Shugaba Bola Tinubu zai nada a matsayin sabbin ministocinsa, duk da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin wani gagarumin taro da suka yi a Abuja, Shugabanin Kungiyar kayayyakin da ake nomewa wato NACP, sun nuna damuwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin Jihar Bauchi ta amince ta fara amfani da Hausa a matsayin harshe na biyu da za ta rika amfani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya samu wani aiki mai tsoka a wani kamfani, kamar yanda jaridar The Nation ta rawaito....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wadanda bala’in ambaliyar ruwa ya rutsa da su a jihar Jigawa a shekarar da ta gabata, sun zargi ‘yan kwamitin da...