Connect with us

News

Nan Gaba Kandan Za A Ayyana Ranar Yanke Hukunci A Shari’ar Zaben Gwamnan Jahar Kano Na 2023

Published

on

Spread the love

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Kotun sauraron karrakin zaben gwamna a Jihar Kano ta karbi rubutattun bayanai na karshe daga Lauyoyin bangarorin biyu, Jam’iyyar APC da NNPP.

Advertisement

Kotun dake da alkalai uku Karkashin Jagorancin mai shari’a Justice Akintan Osadebay za ta ayyana ranar da za a yanke hukunci nan gaba kadan.

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani Ya Zaftare Kuɗin Makarantun Gaba Da Sakandare a Kaduna

Bayan karbar bayyanan Kotun ta godewa dukkanin Lauyoyin bisa hadin kan da suka bayar har Shari’ar ta zo Karshe tare da alkawarin yin dukkanin mai yiwuwa wajen ganin an yi hukunci cikin adalci

Zaman Kotun na wannan rana ta Litinin ya samu halattar kusoshi daga gwamnatin Jihar Kano da suka hada da sakataren gwamnati da kwamishinoni da sauran masu ruwa da tsaki, kazali jiga jigai a Jam’iyyar APC suma sun halacci zaman Kotun.

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *