Politics
Atiku, Kwankwaso da Obi Su Na Tattaunawa Domin Kafa Gagarumar Jam’iyyar Adawa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Ganin yadda zaben shugaban kasa da aka yi a farko shekarar nan ya ladabtar da su, ‘yan takaran na PDP, LP da kuma NNPP sun fara neman mafita.
Rahotanni na nuni da cewa yanzu jagororin siyasar nan su ka fara wannan zama ba, burinsu shi ne a kawo karshen APC da ta ke rike da mulki tun Mayun 2015.
Jam’iyyar APC Na Zargin Jam’iyyar NNPP Da Yunkurin Kawowa Bangaren Shari’a Cikas
An yi zaman farko ne tsakanin Atiku Abubakar da Rabiu Musa Kwankwaso wanda ya yi takara a NNPP, kuma ya zo na uku da rata mai yawa sosai.
-
News7 days ago
An Tsare Kwamandan NSCDC Da Wasu Jami’an hukumar Da A Ke Zargi Da Sakaci A Mutuwar Masu Hakar Ma’adanai 37 A Neja
-
News6 days ago
Dakarun Soji Sun Ceto Ɗalibai 6 Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Katsina
-
News5 days ago
NLC Za Ta Fara Fafutukar Neman Sabon Ƙarin Mafi Ƙarancin Gabanin 2027 — Ajaero
