DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da sufurin jiragen sama a Sudan ta ce ta tsawaita rufe sararin samaniyar kasar zuwa ranar 31 ga watan Yuli....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ceto mutane akalla 30 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a yankin Danko Wasagu da ke jihar Kebbi. Waɗanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta cewa an kama Sanata Abdulaziz Yari ne saboda ya ki amsa kiran wayar...
Alamu na nuna cewa hukumar EFCC da DSS, da wasu jami’an tsaro na gab da kammala bincikensu na wajibi akan jerin sunayen ministocin shugaba Bola Tinubu....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kungiyar farar hula, mai fafutukar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta bukaci rundunar ‘yan sandan kasa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya sha alwashin cewa ba zai amince ya karbi mukabin minista daga shugaba Bola Tinubu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Filato ta sake ayyana dokar hana yawo ta tsawon sa’o’i ashirin da hudu a karamar hukumar Mangu, biyo bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun Tarayya ta ce tilas Gwamnati ta fayyace yadda gwamnatin Obasanjo, ‘Yar’Adua, Jonathan da Buhari su ka kashe ‘biliyoyin dalolin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani babban kwamandan kungiyar Jama’atu Ahlus-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād wanda aka fi sani da Boko Haram, Khaid Malam Ali da, Bunu Umar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da Ayyukan Ƴansanda, PSC, ta amince da korar wasu manyan jami’an ƴansanda uku bisa laifukan rashin da’a da kuma zubar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Lauya mai zaman kansa a Jihar Kano Barrister Abba Hikima Fagge ya bayyana cewa umarnin da kotu ta bayar na dakatar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin yammacin Afirka, ECOWAS. An sanar a kayi taron...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A duk lokacin da masoya guda biyu suka hau wata turba ta son juna kokuma tsaka da soyayya tabbas akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya samun ‘yancinsa biyo bayan tsare shi da jami’an ‘yan sandan sirri na Najeriya, DSS...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar ’yan bindiga sun sace wasu ma’aikatan kamfanin gine-gine su hudu a garin Tashar Yari da ke Karamar Hukumar Makarfi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu kungiyoyin fararen hula sun rubuta takardar koke ga Amurka da Tarayyar Turai suna neman su hana Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedkwatar Tsaro ce ta bayyana cewa sojoji sun samu wannan gagarimar nasara a kwanakin baya. Wuraren da aka lalata ɗin a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano, a ranar Asabar, ta gargadi masu sayar da kayayyakin jabu da marasa inganci cewa duk wanda aka kama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan-sanda a jihar Bauchi, ta tabbatar da labarin kisan gillar da wata matashiyar matar aure mai suna Maimunatu tayi wa mijinta...
DAGA KABIRU BASIRU Jami’an tsaro a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce sun ceto ƙarin mutum biyar daga hannun ‘yan fashin daji a yau...