Connect with us

News

Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Samu Sabon Shugaba.

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahya ya samu nasarar zama shugaban Kungiyar gwamnonin Arewa.

jaridar indaranka  ta rawaito cewa yanzu haka Inuwa Yahya zai jagoranci Kungiyar tsawon shekaru hudu nan gaba.

Nasarar tasa ta biyo bayan zaman da a yanuwansa suka yi, yayin Wani taro da suka gudanar a yau Talata.

Najeriya dai tana da Bangarorin guda biyu, wato Arewa da Kuma Kudi, yayin da take da shiyyoyi guda Shida, Kuma suma kowace shiyyar akwai shugaban ta.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending