DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta ce zata dauki matakan magance manyan matsalolin da makabartu ke fuskantar a cikin kwaryar birnin jihar. Shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta ce an hana amfani da gilashin mai kala da kuma rufaffiyar lamba a motoci a jihar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Biyo bayan ziyarar bazata da Gwamna Mallam Umar Namadi ya kai babban asibitin Gumel a ranar Juma’ar da ta gabata, dangane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An kama wani sabon alkalin kotun bisa laifin rubuta wa budurwarsa jarabawar shari’a An kama wani majistire da aka nada, Ammaari...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gobara ta lalata wasu sassan babbar kasuwar garin Yola. Jaridar DAILY POST ta rawaito cewa da safiyar yau Talata cewa kasuwar ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Da alama jawabin shugaban kasa bai wadatar da hana kungiyar kwadago tsunduma yajin aiki ba yayin da suka dage cewa za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Turkiyya za ta dauki tsattsauran mataki sannan ta sanya ido sosai kan kasashen da ake nuna kyama da kiyayya ga Musulunci,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin Adamawa ta ce za ta gurfanar da sama da masu kwasar ‘ganima’ 100, bayan sassauta dokar hana walwala a Yola....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa na duba yiwuwar kara mafi karancin albashin ma’aikata. Tinubu ya fadi haka ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sunana Bola Ahamad Tinubu Shugaban kasar tarayyar Najeriya ya ku ‘Yan uwana, ina so in yi muku magana kan tattalin arzikinmu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da samar da motocin bas ga daliban jami’o’i da kwalejojin ilimi da kwalejojin ilimi...
Mai Dakin margayi Martaba Sarkin Dutse, Hajiya Asiya Nuhu Sanusi ta maka mai martaba Sarkin Dutse, Ahaji Hamim Nuhu Sanusi zuwa kotun daukaka kara ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kimanin mutane hudu ne suka mutu, yayin da wasu 10 suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin mota da ya rutsa...
DAGA VKABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin Jihar Adamawa ta sanar da sassauta dokar hana fitar da ta sanya ta sa’o’i 24 a Kananan Hukumominta 21, bayan wasoson kayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Shugaban kungiyar IPOP masu fafutukar neman kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya koma hannun hukumar tsaro ta farin kaya DSS a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An kashe mutanen ne a gonakinsu suna tsaka da aiki ’Yan bindiga sun kashe manoma shida, cikinsu har da Mataimakin Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Shugabannin Sojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun gargadi shugabannin kungiyar kasashen ECOWAS da su kauce wa duk wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Litinin din nan ne ake sa ran majalisar dattawan Najeriya za ta fara zaman tantance mutane 28 da Shugaban kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta fara bibiya domin ganowa tare da killace mutanen da suka kamu da cutar mashako da akafisani da Deptheria...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Legas ta ce an tabbatar da cewa dabbobi shida a jihar suna dauke da cutar anthrax. Ma’aikatar noma ta jihar...