DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da yi wa fannin haraji garambawul...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar shirya jarrabawar ƙasashen yammacin Afrika (WAEC) ta riƙe sakamakon jarrabawar ɗalibai 262,803 da suka rubuta jarrabawar kammala sakandare ta 2023....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kasar nan ce ke kan gaba a jerin kasashen da suka fi fama da matsalar rashin aikin yi, kamar yadda wata kididdiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jagoran sojojin jumhuriyar da suka yi juyin mulki a Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani ya sanar da tsohon ministan kuɗin ƙasar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. A halin yanzu, Ba lallai ba ne gamaiyar kungiyoyin kwadago su dauki matakin tafiya yajin aiki daga ranar 14 ga watan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada karin wasu mutane 42 a matsayin masu temaka masa da kuma bashi shawara....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC a hukumance ta tabbatar da fara Gudanar da bincike...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A daidai lokacin da wani sauti ke yawo a kafafen sada zumunta kan wani shirin gwamnatin tarraya na raba tallafi ga ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa kimanin kananan hukumomi 171 a jihohi 14 na cikin hadarin kamuwa da cutar Mashako. Ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai na cikin mutum uku da Majalisar Dattawan Nijeriya ba ta tabbatar wa mukaman minista ba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin barayin shanu ne a jihar Jigawa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar Dattawa ta tantance tare da tabbatar da sunayen mutum 45 daga cikin 48 da Shugaba Tinubu ya aike mata don amincewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Lauyan kare hakkin dan adam Femi Falana ya yi gargadin cewa dole ne kungiyar ECOWAS ta nemi amincewar kwamitin sulhu na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Najeriya ba za ta buga wasan daf da na kusa da na karshe ba a gasar cin kofin duniya ta mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da sace Sarkin Gurku, Jibrin Mohammed da matarsa da wasu ‘yan bindiga suka yi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar zabe ta kasa INEC za ta tura na’urorin tantance masu kada kuri’a guda dubu 11 da 355 domin tantance masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin jihohin da ke da iyaka da Jamhuriyar Nijar. Taron dai wani bangare ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kula da amfani da shafukan yanar gizo ta kasar China ta kafa wata sabuwar doka da za ta takaita tsawon lokacin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kare tattalin arziki ta Najeriya SERAP’, ta shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya, inda ta kai karar shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsawon lokaci a jihar Kano, duk inda ka duba sako da lungu musamman cikin birni, ban da tsibiri tsibiri na taragon...