DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin sa da ya nada a ranar Litinin. Hakan ya fito ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa ta amince da kashe zunzurutun kudi Naira biliyan 44.7 a cikin shirin karin kasafin kudin 2023....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A yanzu haka dai shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fitar da jerin sunayen ma’aikatun ministocinsa. Hakan dai na kunshe ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshi jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 10 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kamfanin Google ya sanar da shirin bai wa mata da matasa dubu 20 horo a kasar nan kan fasahar yanar gizo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun kashe wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne tare da kwato bindiga kirar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar Malamai ta jihar Kwara ta ja kunnen masu shirin gudanar da bukukuwan addinin gargajiya wanda aka fi sani da Ifa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane da ake zargin sun kware wajen satar shanu da awaki a garin Maigari....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar dawo da tallafin man fetur na wucin gadi yayin da farashin danyen mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA sun yi arangama da masu tuka babur din Adaidaita sahu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Hukumomin agaji na ƙasa da ƙasa sun yi gargadin cewa, watanni hudu da aka kwashe ana rikici a kassar Sudan, lamarin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Hukumar Kwastam reshan jihar Ogun ta kwace harsashi guda 1,245 wanda ake zargi ake boye su a buhunan shinkafa yar kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya ce batun da ake ta yamaɗiɗi a kai na cewa za a ƙara farashin man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar tsaro ta DSS ta janye zargin mallakar haramtattun makamai da take wa dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, sannan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta yi gargadi, cewa jihohi 19 da garuruwa 56 a sassa daban-daban na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) reshen jihar kano, ta yi barazanar rufe harkokin ilimi a jami’ar Bayero Kano saboda karin kudin karatu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane shida da ake zargi da rera kalaman batanci ga maimartaba Sarkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta sake gargadin cewa mambobinta za su fara yajin aikin a fadin kasarnan ba tare da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar dattawan Katsina ta yi kira ga ECOWAS da AU da su tattauna da shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar domin mayar...