Connect with us

News

Rundunar sojin sun ce sun kashe ”yan ta’adda 191

Published

on

Spread the love

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Hedkwatar tsaron kasa ta ce dakarun sojin kasar sun hallaka ‘yan ta’adda 191, tare da kubutar da fararen hula 91 da aka sace.

Haka kuma dakarun soji sun kama wadanda suka kira ‘yan ta’adda 206 da masu satar man fetur da kuma masu garkuwa da mutane. Sun kuma ce mayakan Boko Haram da iyalansu 104 ne suka mika wuya ga sojojin Najeriya a yankin arewa maso gabas.

Advertisement

Sama Da Mutane 4,000 Sun Si Rajista Da Shirin Auren Zawarawa A Jahar Kano

Daraktan yada labaran tsaro, Manjo Janar Edward Buba who made this known on Thursday stated that troops equally denied oil theft perpetrators, the stealing of crude oil products estimated at the sum of N388,46million.

 

“Sojoji sun gano tare da lalata hramattun wajen haƙo mai 34, da rijiyoyin da ake tara man 38, jirage 21 da tankunnan mai 57 da tiyon zuƙo mai 3, sai na’urar gashi ta girki 89 a Neja Delta. sojojin sun kuma ƙwato litar ɗanyen mai 696,250 da aka sace da litar mai da aka haƙo ba bisa ƙa’ida ba 54,400 da kuma tattaccen fetur 1,200.”

Advertisement

Wani labarin kuma Sama Da Mutane 4,000 Sun Si Rajista Da Shirin Auren Zawarawa A Jahar Kano

 

A yayin da ake cigaba da samun cikas wajen balaguro a filin jirgin sama na Murtala Muhammed dake Legas, biyo bayan komawar da kamfanonin jiragen sama na kasashen waje suka yi zuwa sabuwar tashar jiragen sama, gwamnatin tarayya ta gayyaci kamfanonin jiragen sama na kasashen waje zuwa wani taro a yau.

Advertisement

 

A sakamakon haka, kwamitin da ministan harkokin sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya kafa domin duba rudanin tafiye-tafiye a filin jirgin sama naMurtala Muhammad da kwamitin ministoci zai gana da masu ruwa da tsaki a domin nemo bakin zaren da warware matsalar.

 

Advertisement

Fasinjojin kasa da kasa da suka tashi daga Najeriya a ranakun Laraba da Alhamis sun makale a biranen Legas da Cairo da Doha da Landan, da sauran wurare bayan da madaurin kaya na jirgi ya lalace a sabon filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, al’amarin da ya tilastawa kamfanonin jiragen sama jinkirtawa tare da soke tashin jirage.

 

Har yanzu zuwa karshen mako matsalar tafiye-tafiye na ci gaba da wanzuwa inda fasinjojin ke kwashe sa’o’i a kan layi domin tantance su ta hanyar binciken tsaro

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *