DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Allah Yayiwa Abdullahi Yakubu Dorayi, fitaccen dan jarida kuma tsohon ma’aikacin jaridar Triumph rasuwa. Labarin rasuwarsa a ranar Juma’a, 18 ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kasashen Yammacin Afrika ECOWAS ta tsayar da ranar da za ta kaddamar da farmaki a Jamhuriyar Nijar da zummar maido...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu ’yan kasuwar Ogunpa Labaowo da ke Agbokojo, Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, a halin yanzu suna kidayar asarar da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani matukin jirgin sama ya mutu bayan ya fado a bandakin wani jirgin sama na Miami zuwa Chile tare da fasinjoji...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani magidanci mai suna Samaila Ilu mai shekaru 35 ya rataye kansa har lahira sakamakon mawuyacin halin da yake ciki a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan Jihar Neja Yakubu Garba ya shaida cewa kimanin mutane 6000 ne suka tsere daga muhallinsu sakamakon iftala’in ambaliya ruwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Ibrahim Adamu mai shekaru 50 da haihuwa bisa zarginsa da amfani da wani abu mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu matan aure a karamar hukumar Igabi sun yi zanga-zangar lumana don nuna damuwa kan halin da ake ciki Matan su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC, Dauda Ali Biu, ya bayar da umarnin dakile duk wasu kwararrababbun motocin da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa NDLEA ta nada shahararren Mawakin kasar nan Azeez Adeshina Fashola wanda aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaba kass Bola Ahmad Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Jigawa ta ce an samu tsaikon biyan kudaden yan fansho na sama da watanni bakwai ne sakamakon kokarin da gwamnati...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da biyan ‘yan fansho na kananan hukumomi 17 dake jihar kamar yanda jaridar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Hisba ta gayyaci Gfresh Al’amin angon Sayyada Sadiya Haruna Kuma ya amsa Kira yazo Hisba Hakan ya biyo bayqn Kiran da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dattawan Arewa tayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya dage takunkumin tattalin arziki da aka kakabawa Jamhuriyar Nijar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon dan majalisar dattawa dake jahar Kaduna Sanata Shehu Sani ya soki shugaba Bola Ahmad Tunibu kan nada Mohammed Badaru a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin mutum 22 domin tantance ma’aikata kusan dubu 10 da 800 da aka dauka aiki a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan korafin da shugabar kotun sauraron kararrakin zabe ta ‘yan majalisar dokokin a Kano, Mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar ci gaban kasa da kasa ta Amurka ta bayyana Najeriya a matsayin kasa ta biyu a duniya da ta fi fama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu bayanan sirri da Jami’an farin kaya DSS suka fitar sun bayyana cewa ƴan bindiga na shirin sake kai ma Jirgin...