Connect with us

Sports

SPORT DIRECTOR:Zanyi Aiki tukuru domin samun cigaban Jami’ar Sule Lamido University—– Comrd Idris M Yama

Published

on

COMR. IDRIS MUHAMMAD (AYAMA)

 

Dan takarar Shugabanci dalibai mai kula da harkar wasanni na jami,ar Sule Lamido dake jahar jigawa yace zanyi Aiki tukuru domin samar  da cigaban dalibai.

Advertisement

Hakan na kunshe ta cikin wata Sanarwa mai dauke da sa hannun COMR. IDRIS MUHAMMAD (AYAMA) da aka aikawa da jaridar indaranka a yau.

Ana sayar da Man Fetur sama da Naira 1,000 kan kowace lita a wasu kasashen yammacin Afirka.

Yakara da cewa fatashi a akoda yaushe shine ace Jami’ar mu tayi fice a fanin wasanni aciki da wajen kasar nan .

Advertisement

Yace Lokaci ne yanzu na matasa kuma yanzu sai da wasanni dalibai ke dagewa wajan karatu a cikin makaranata dan ganin munke Jami’ar tudun mun tsira .

Da ghani kmar bamu iya ba amma ayazu zamu nuna musu cewa zamu iya In Allah yayarda so nake sanadi wasu yan Jami’ar nan su tafi kasashen Duniya wasanni da bandan, kama daha wasanni na gargajiya da wasannin zamani duk gansu zamu inganta su Azamance .

Advertisement

Fatan mu shi ku bamu dama Maza da Mata na wannan makaranta Mai albarka .

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending