Connect with us

News

An Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma A Kano

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Advertisement

An dakatar da shugaban karamar Hukumar Nasarawa Hon Auwalu lawan Shu’aibu daga kan kujerarsa har sai abunda hali ya yi.

Jaridar  SolaceBase  ta ruwaito cewar sanarwar  dakatar  da shugaban karamar  hukumar ta Nasarwa  na kunshe ne cikin wata wasika  mai  dauke dasa hannun  kansiloli 11  na karamar hukumar.

Advertisement

Tinubu Ya Gana Da Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC

Kansilolin sun bukaci  dakataccen  shugaban karamar  daya  mika ragamar  tafiyar da mulkin  karamar hukumar a hannun mataimakinsa  Mu’azu Abubakar Adamu  har zuwa  lokacin da za’a kammala  bincike.

Sun zarge shi  da keta  dokokin tafiyar da mulkin karamar  hukuma, da  yin  almubazzaranci  da rashin zama a ofis  da sauran wasu lefuka.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending