Connect with us

News

Illolin shan shisha ga ‘yan mata da masu ciki

Published

on

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Akwai wasu jerin illolin kiwon lafiya da mata masu shan shisha ke samu, wadanda kuma ke shafar jarirai na ciki da kananan yara, a cewar likitoci.

 

Advertisement

Wasu daga cikin illolin da ke shafar ‘yan mata sun hada da karancin iskar oxygen a huhu da sankarar huhu da bugun zuciya da ciwon suga da kuma ciwon sankarar bakin mahaifa idan mace ta girma.

Yau za a fara gasar cin Kofin Duniya na kwallon kafa a Qatar

Haka kuma hayakin tabar na janyo matsalolin da suka shafi hanyoyin iska da cutar nimoniya ga yara kananan da iyayensu ke shan tabar a inda yara suke.

Advertisement

 

Ga mata masu ciki kuma masu shan shisha suna fuskantar hatsarin yin bari ko haihuwar bakwaini, ko yara masu jikkatar halitta ko marasa nauyin a lokacin haihuwa da sauransu.

Advertisement

 

Sai dai a cewar hukumar yaki da cututtuka ta Amurka, CDC, ana iya daina shan shisha ko kuma taba ko da ta zama jiki, ko kuma an yi yukurin daina wa a baya, amma ba a samu nasara.

Advertisement

 

Daya daga cikin muhimman matakan da hukumar ta ce mai son daina shan shishar zai iya dauka shi ne, kudurce wani babban dalili na daina shan tabar.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending