DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar G20 ita ce farkon dandalin hadin gwiwar tattalin arziki na kasa da kasa yana taka muhimmiyar rawa wajen tsarawa da ƙarfafa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabbin Hadimai 57 domin cike gurbin masu ba da shawara na musamman da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Kamorudeen Lere Oyewumi ya bayyana cewa kawo yanzu majalisar ta gano ayyukan gwamnati...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin muƙamai da za su taimaka mar a cikin ƙunshin gwamnatinsa. Jaridar Indaranka ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya jaddada cewar da ace kasar Faransa ba ta taimakawa kasashen yankin sahel ba Idan babu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Zaizayar kasa na barazanar korar al’ummar da ke Karamar Hukumar Garki a Jihar Jigawa. Malam Musa, wani mazaunin garin ya shaidawa Jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Bayanin hakan yafitone tabakin Hon. Ashiru Jafaru ajingi.mai neman takarar shugabancin karamar hukumar ajingi a tutar jamiyar NNPP, ayayin da yake ganawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Farfesan Kimiyyar Siyasa daga jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fage ya ce sabon salon juyin mulki a Afirka zai iya kawo karshen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kansiloli bakwai daga cikin 11 na karamar hukumar Ijebu-ta gabas a jihar Ogun sun dakatar da shugaban karamar hukumar Wale Adedayo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce Fargabar da ya ke yi kan matsalar juyin mulki a jumhuriyar Nijar wanda ya kafa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mai magana da yawun Majalissar yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na 2023, Daniel Bwala, yace za’a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, a zaben shugaban kasa na 2023, Atiku Abubakar ya yi kira ga shugabannin Afirka da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta hannun Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya bada umurnin dakatar da sallama filin tashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa, ADSEMA, ta tabbatar da cewa akalla mutane biyar ne ambaliyar ruwa ta tafi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD MUHAMMAD Wata tawagar jami’an kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad a Saudiya ta yi tattaki zuwa Ingila don tattaunawa da Mohamed Salah na Liverpool...
DAGA FATIMA SULAIMAN SHU’AIBU Hukumar lafiya ta duniya WHo ta bayyana yadda mutum million daya da dubu dari tara kan mutu wa duk shekara saboda shan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da tallafin tallafin karatu ga daliban da suka kammala digiri a wasu jami’o’i. Kwamishinan Yada Labarai, da ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ƙara kudi kan kawo bayanan wasu fitattun ‘yan daba da ke cikin jerin sunayen da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan Ilimi Na Jahar Kano Alh Umar Haruna Doguwa a wani jawabi da yayi ma manema labarai Kwamishinan Ilimi na Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano tace tana cika alkawarin da ta dauka na daukar nauyin Auren Zawarawa da samari dqa ‘yan mata yayin da...