DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al’ummar wasu yankunan Zamfara da matsalar tsaro ke daɗa rincaɓewa sun ce da dusa da kuma barace-barace suke rayuwa saboda tsananin...
Bayan gaisuwa irinta girmamawa da godiya bisa irin jajircewar ka a fannin da ya shafi cigaban jihar kano tun kafin nasarar jamiyyar NNPP a Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen ɗan ƙwallon duniya Cristiano Ronaldo ya ce shi da babban abokin hamayyarsa a fagen ƙwallon ƙafa, Lionel Messi “sun sauya tarihin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar wakilai ta shirya tsaf domin fallasa ɓarayin da ke sace man fetur da iskar gas a ƙasar nan. Shugaban kwamitin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan yanke hukunci da kotun ta yi a daren jiya, Shugaban kasa Bola Tinubu wanda a yanzu haka yake halartar taron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ziyarar da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kai kasar Indiya ta fara haifar da ‘Da mai ido, A yayin da tun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ta taya dan wasan Super Eagles Victor Osimhen murnar saka sunansa cikin jerin masun neman...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa, Ta ce ba dole ba ne Hukumar zabe ta kasa INEC ta rika tura sakamakon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta yi watsi da hukuncin da Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta yanke na tabbatar da Bola Ahmed...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet, tace akwai yuyuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 25 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta sanar da kawo karshen yajin aikin gargadi na kwanaki biyu. Yanzu haka kungiyar ta umarci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kotun sauraren kararrakin zabe dake zamanta a birnin Lokoja, Ta sauke shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da aiyukan hukumar hana fasa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kokarinta na tallafa wa gwamnatin jihar Kano wajen bunkasa harkokin kiwon lafiya, ma’aikatar lafiya ta tarayya ta hannun Asusun Tallafa wa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kanfanoni masu harhada magunguna ta kasa ta ce an samu karuwar kudin maganguna a kasar nan da kaso 300 bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bar wa wata mata wani abin tiyata “da ya kai girman farantin cin abinci” a cikinta a wani asibiti da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, Bai damu da yadda zata kaya a hukuncin da kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa zata yanke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta kasa ta lashi takobin tsayar da dukkanin wasu harkoki a kasar nan cak , a yayin da zata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) sun ƙaurace wa halartar taron da Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin jihar Gombe har yanzu ba ta tantance zababbun kwamishinoni 17 da gwamnan jihar Muhammadu Inuwa Yahaya ya tura mata...