DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan kasuwa masu sayar da man fetur sun bayyana yiwuwar dakatar da ayyukansu, saboda ƙarin kuɗaɗen haraji da suka yi zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin ƴan ƙasa da tabbatar da shugabanci na gari a Najeriya ‘SERAP’ ta kai ƙarar shugaba Bola Tinubu kotu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun shari’ar Musulunci da ke unguwar Danbare a Kano ta daure wani Mai Unguwa bisa zargin sace janareta da kofofi a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Edo, Comrade Philip Shaibu, shiga ofishinsa da ke Dennis Osadebey Avenue, wato fadar gwamnatin jihar da ke birnin Benin, babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sake gayyatar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) don yin wata ganawa kan yajin aikin da ta ke shirin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bawan Allah ya Gwnagwaje Auwalu Salihu da Sabon Adaqqidaita Sahu. In Baku manta ba shine wanda ya tsinci Naira Miliyan 15...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu yan Najeriya sun bayyana damuwarsu ga Jaridar Sahara Reporters cewa ana kokarin hanasu bayyana damuwarsu ta hanyar zanga-zanga wa shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsara Albashi na kasa RMAFC ta bayyana cewa a kwai wasu ma’aikatan Babban Bankin Najeriya da albashin su ya ɗara na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana sa ran kammala aikin titin layin dogo daga Kano zuwa Maradi na Jamhuriyar Nijar da zai lakume dala biliyan biyu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin kasar kongo Brazzaville, ta karyata ikirarin cewa sojoji sun kori gwamnatin farar hula a yanzu karkashin jagorancin shugaban kasar Denis...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf kan matakin gaggawa da ya dauka na korar wasu mukarrabansa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya gargadi makarantu a jihar Kano da kada su kuskure su kara kudin makaranta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A kalla mutane 67 ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta sanar da batan su tsakanin watan Janairu zuwa Satumbar 2023. Da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani matashi dake tuka Babur din Adaidaita Sahun a jihar Kano, mai suna Auwalu Salisu, ya dawo da wasu kudi Saifa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatin jihar Kano ta kuduri aniyar gyara asibitocin jihar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya kori kwamishinan ma’aikatar kasa da safayo na jihar , Adamu Kibiya, da mai baiwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon Gwamnan Babban Bankin Kasar, CBN. Ya bayyana haka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar jihar Chicago CSU ta tabbatar da cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya halarci jami’ar Kuma ya kammala karatun digiri...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta janye sanarwar da ta yi tunda farko dangane da dawo da zirga-zirgar jiragen sama daga Hadaddiyar Daular Larabawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta kaddamar da kwamitin mutane 15 domin shirya bikin cikar Najeriya shekaru 63 da samun ‘yancin kai. Sakataren gwamnatin tarayya,...